VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare

VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare

  • 4.4 and up

    Android OS

VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 정보

Babban tushen labarai daga Najeriya da kuma a duk faɗin duniya. Download now

An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote d’Ivoire da wasu sassan janhuriyar Benin. Sashen Hausa na watsa sa’oi 13.5 na shirye-shirye a kowace mako, ta radiyo da yanar intanet. Sashen kuma na buga labaran gida Najeria, da sauran duniya, da bidiyon manyan labaran Afirka daga ran Litinin zuwa Juma’a akan shafinsa na intanet. Shirye-shiryen sashen sun hada da labarai masu zafi , da rahotannin wakilai daga duk fadin duniya, tattaunawa da manyan jami’an gwamnatoci, ganawa da masu fashin baki, fadakarwa daga malamai da manazarta, dauka da watsa ra’ayoyin masu sauraro da suke bayarwa a rubuce, ta waya kai tsaye da kuma ta email.
더 보기

What's new in the latest 1.0.3

Last updated on Apr 6, 2022
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
더 보기

비디오 및 스크린 샷

  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 포스터
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 스크린샷 1
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 스크린샷 2
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 스크린샷 3
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 스크린샷 4
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 스크린샷 5
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 스크린샷 6
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 스크린샷 7
APKPure 아이콘

APKPure 앱을통한매우빠르고안전한다운로드

한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!

다운로드 APKPure
thank icon
사용자 환경을 개선하기 위해 이 웹 사이트의 쿠키 및 기타 기술을 사용합니다.
이 페이지의 링크를 클릭하면 당사의 개인 정보 보호 정책쿠키 정책에 동의하는 것입니다.
더 알아보기