VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare

VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare

Save The Orphanage Apps
2022年04月06日
  • 4.4 and up

    Android OS

關於VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare

Babban tushen labarai daga Najeriya da kuma a duk faɗin duniya。現在就下載

An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote d’Ivoire da wasu sassan janhuriyar Benin. Sashen Hausa na watsa sa’oi 13.5 na shirye-shirye a kowace mako, ta radiyo da yanar intanet. Sashen kuma na buga labaran gida Najeria, da sauran duniya, da bidiyon manyan labaran Afirka daga ran Litinin zuwa Juma’a akan shafinsa na intanet. Shirye-shiryen sashen sun hada da labarai masu zafi , da rahotannin wakilai daga duk fadin duniya, tattaunawa da manyan jami’an gwamnatoci, ganawa da masu fashin baki, fadakarwa daga malamai da manazarta, dauka da watsa ra’ayoyin masu sauraro da suke bayarwa a rubuce, ta waya kai tsaye da kuma ta email.
更多

最新版本1.0.3的更新日誌

Last updated on 2022年04月06日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
更多

視頻和屏幕截圖

  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 海報
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 截圖 1
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 截圖 2
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 截圖 3
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 截圖 4
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 截圖 5
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 截圖 6
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare 截圖 7
APKPure 圖標

在APKPure極速安全下載應用程式

一鍵安裝安卓XAPK/APK文件!

下載 APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies