VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare

VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare

  • 4.4 and up

    Android OS

Oписание VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare

Babban tushen labarai daga Najeriya da kuma duk faɗin duniya. Скачать сейчас

An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote d’Ivoire da wasu sassan janhuriyar Benin. Sashen Hausa na watsa sa’oi 13.5 na shirye-shirye a kowace mako, ta radiyo da yanar intanet. Sashen kuma na buga labaran gida Najeria, da sauran duniya, da bidiyon manyan labaran Afirka daga ran Litinin zuwa Juma’a akan shafinsa na intanet. Shirye-shiryen sashen sun hada da labarai masu zafi , da rahotannin wakilai daga duk fadin duniya, tattaunawa da manyan jami’an gwamnatoci, ganawa da masu fashin baki, fadakarwa daga malamai da manazarta, dauka da watsa ra’ayoyin masu sauraro da suke bayarwa a rubuce, ta waya kai tsaye da kuma ta email.
Ещё

Что нового в последней версии 1.0.3

Last updated on 06/04/2022
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Ещё

Видео и Скриншоты

  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare постер
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare скриншот 1
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare скриншот 2
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare скриншот 3
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare скриншот 4
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare скриншот 5
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare скриншот 6
  • VOA Shirin Safe Hantsi Da Dare скриншот 7
APKPure иконка

Супер Быстрая и Безопасная Загрузка через Приложение APKPure

Один клик для установки XAPK/APK файлов на Android!

Скачать APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies