Ahmad Sulaiman Offline Part 1
Mengenai Ahmad Sulaiman Offline Part 1
Dengarkan Tilawah Al-Quran oleh Sheikh Ahmad Sulaiman Kano Nigeria
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Ingin aplikasi mai suna "Ahmad Sulaiman Offline Bahagian 1" na kunshe dakaratun Al Qur'ani mai girma daga bakin Sheikh Ahmad Sulaiman Kano Nigeria.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.
Aplikasi din munyi shi kashi biyu, wato bahagian 1 da bahagian 2. sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba, shiyasa muaka raba shi biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya app din.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
*Added Qibla Direction
Maklumat APK Ahmad Sulaiman Offline Part 1
Versi lama Ahmad Sulaiman Offline Part 1
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 2.0
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 1.2
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 1.0.1
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 1.0
Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure
Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!