Ahmad Sulaiman Offline Part 1
عن Ahmad Sulaiman Offline Part 1
الاستماع إلى تلاوة القرآن الكريم بصوت الشيخ أحمد سليمان كانو نيجيريا
السلام عليكم يا yan uwa Musulmi،
هل تريد تطبيق ماي سونا "Ahmad Suliman Offline Part 1" na kunshe dakaratun Al Qur'ani mai girma daga bakin Sheikh Ahmad Sulimanan Kano نيجيريا.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun، da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.
تطبيق din munyi shi kashi biyu ، wato part 1 da part 2. sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba، shiyasa muaka raba shi biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya app din.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "مراجعة" sannan kuyi "rating" din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa، Ilmintarwa، Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
*Added Qibla Direction
معلومات Ahmad Sulaiman Offline Part 1 APK
الإصدارات القديمة لـ Ahmad Sulaiman Offline Part 1
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 2.0
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 1.2
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 1.0.1
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 1.0
قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure
قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!