Makauniyar Soyayya

Makauniyar Soyayya

Abdu Matashi
Oct 6, 2022
  • 11.5 MB

    Saiz Fail

  • Android 4.4+

    Android OS

Mengenai Makauniyar Soyayya

Yadda saka tsara kalaman Soyyaya, ga Budurwarka.

Ga kadang Daga cikin abinda littafin Makauniyar Soyayya ya kunsa

Idan na kalleki sai nayi farin ciki

idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata.

Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu!

Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi nake ciki Sobada Karfin Soyyayrki gareni

Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina yake abar kaunata

Makauniya Soyayya

Makahon Jadi

Madubin masoya

Muyi soyayya

Kusan Masoyanku

Tunjukkan Lagi

What's new in the latest 9.8

Last updated on 2022-10-06

* soyayya
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* zaman aure
* soyayyar zamani
Tunjukkan Lagi

Video dan tangkapan skrin

  • Makauniyar Soyayya penulis hantaran
  • Makauniyar Soyayya syot layar 1
  • Makauniyar Soyayya syot layar 2
  • Makauniyar Soyayya syot layar 3

Versi lama Makauniyar Soyayya

APKPure ikon

Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure

Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!

Muat Turun APKPure
thank icon
Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Baca Yang Selanjutnya