Makauniyar Soyayya

Makauniyar Soyayya

Abdu Matashi
Oct 6, 2022
  • 11.5 MB

    File Size

  • Android 4.4+

    Android OS

About Makauniyar Soyayya

Domin Masoya, dakuma sanin yadda ake tsara kalaman Soyyaya.

Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu!

Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina,

Idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki.

Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani.

littafin soyayya

Ilimin soyayya

aure da jimai

Rayuwar aure da zaman aure

rayuwar aure

ilimin aure da soyayya

makauniyar soyayya

samfurin kalaman soyayya

soyayya zallah

sakonnin kalaman soyayya a hausa

sakonnin soyayya

kundin kalaman soyayya

kundin masoya

Soyayya da aure

rayuwar soyayya

Show More

What's new in the latest 9.8

Last updated on 2022-10-06

* soyayya
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* zaman aure
* soyayyar zamani
Show More

Videos and Screenshots

  • Makauniyar Soyayya poster
  • Makauniyar Soyayya screenshot 1
  • Makauniyar Soyayya screenshot 2
  • Makauniyar Soyayya screenshot 3

Makauniyar Soyayya APK Information

Latest Version
9.8
Android OS
Android 4.4+
File Size
11.5 MB
Developer
Abdu Matashi
Safe & Fast APK Downloads on APKPure
APKPure uses signature verification to ensure virus-free Makauniyar Soyayya APK downloads for you.

Old Versions of Makauniyar Soyayya

APKPure icon

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies