Makauniyar Soyayya

Makauniyar Soyayya

Abdu Matashi
Oct 6, 2022
  • 11.5 MB

    파일 크기

  • Android 4.4+

    Android OS

Makauniyar Soyayya 정보

Yadda saka tsara kalaman Soyyaya, ga Budurwarka.

Ga kadan Daga cikin abinda littafin Makauniyar Soyayya ya kunsa

Idan na kalleki sai nayi farin ciki

idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata.

Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu!

Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi nake ciki Sobada Karfin Soyyayrki gareni

Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina yake abar kaunata

Makauniya Soyayya

Makahon So

Madubin masoya

Muyi soyayya

Kusan Masoyanku

더 보기

What's new in the latest 9.8

Last updated on 2022-10-06

* soyayya
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* zaman aure
* soyayyar zamani
더 보기

비디오 및 스크린 샷

  • Makauniyar Soyayya 포스터
  • Makauniyar Soyayya 스크린샷 1
  • Makauniyar Soyayya 스크린샷 2
  • Makauniyar Soyayya 스크린샷 3

Makauniyar Soyayya의 오래된 버전

APKPure 아이콘

APKPure 앱을통한매우빠르고안전한다운로드

한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!

다운로드 APKPure
thank icon
사용자 환경을 개선하기 위해 이 웹 사이트의 쿠키 및 기타 기술을 사용합니다.
이 페이지의 링크를 클릭하면 당사의 개인 정보 보호 정책쿠키 정책에 동의하는 것입니다.
더 알아보기