Sallar Matafiya (KASARU)

Sallar Matafiya (KASARU)

Mrbeli
Mar 16, 2019
  • 3.1 MB

    Saiz Fail

  • Android 4.1+

    Android OS

Mengenai Sallar Matafiya (KASARU)

Bayani akan Sallar Kasaru

Ana Yi Wa Salloli Masu Raka O'i

Hurhudu Qasaru A Lokacin

Tafiya, Wato A Mai Dasu Zuwa

Ra kO'i Biyu-biyu,

wadannan

Salloli Masu Raka O'i Hur-hudu

Sune Kuwait: - Azahar, La'asar Da

Kuma Isha'i.

Saboda Fadin Allah Madaukakin

Sarki Cewa:

{وإذاضربتم فى الأرض فليس عليكم

جناح أن تقصرو من الصلاة}

MA'ANA

"Idan Kuka Yi Tafiya Acikin Kasa

Kepada Babu Laifi A Gareku Ku Rage

Daga Salloli ".

Da Kuma Fadin Abdullahi Dan

Umar (allah Ya Kara Musu

Yarda) Cewa:

"Na Abokanci Manzon Allah

Sallallahu Alaihi Wa Sallam

Acikin Tafiya, Sai Ya Kasance

Manzon Allah Baya Karawa Cikin

Tafiyarsa Akan Raka O'i Biyu,

Kuma Sayyidina Abubakar Da

Umar (Allah Yaqara Musu Yarda)

Suma Haka Suke Aikatawa ".

HUKUNCINTA:

Sallar Matafiyi Ko Qasaru

Sunna ce Karfafaffiya, Saboda

Dalilin Hadisin Da Muka Ambata

A Baya Na Abdullahi Dan Umar

[Allah Ya Qara Masu Yarda].

SHARADANTA

Matafiyi Ba Zaiyi Qasarun Sallar

Sa Ba Saida Wasu Sharadai

Kamar Haka: -

1. Tafiyar Takasance Ta Tsawon

Farsakhi 16, Wato Mil 48 Wanda

Ya Yi Daida Da Kilo 80 Da Mita

640.

2. Tafiyar Ta Kasance Ta Halak

Ce: [wato Ba an Yi Tafiyar Ba Ne

Don Sabon Allah].

3. Sannan Kada Ya Fara Yin

Kasarun Sallar Sa Har Sai Bayan

Ya Bar Kewayen Garin Da Ya

Fito Daga Cikinsa.

Tunjukkan Lagi

What's new in the latest 1.1

Last updated on Mar 16, 2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Tunjukkan Lagi

Video dan tangkapan skrin

  • Sallar Matafiya (KASARU) penulis hantaran
  • Sallar Matafiya (KASARU) syot layar 1
  • Sallar Matafiya (KASARU) syot layar 2

Versi lama Sallar Matafiya (KASARU)

APKPure ikon

Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure

Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!

Muat Turun APKPure
thank icon
Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Baca Yang Selanjutnya