Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Sallar Matafiya (KASARU) ícone

1.1 by Mrbeli


Mar 16, 2019

Sobre este Sallar Matafiya (KASARU)

Bayani akan Sallar Kasaru

Ana Yi Wa Salloli Masu Raka Oi

Hurhudu Qasaru A Lokacin

Tafiya, Wato A Mai Dasu Zuwa

Ra kO'i Biyu-biyu,

wadannan

Salloli Masu Raka O'i Hur-hudu

Kuwa Sune: - Azahar, La'asar Da

Kuma Isha'i.

Saboda Fadin Allah Madaukakin

Sarki Cewa:

{ﻭﺇﺫﺍﺿﺮﺑﺘﻢ ﻓﻰ ﺍﻷﺭﺽ ﻓﻠﻴﺲ ﻋﻠﻴﻜﻢ

ﺟﻨﺎﺡ ﺃﻥ ﺗﻘﺼﺮﻭ ﻣﻦ ﺍﻟﺼﻼﺓ}

MA'ANA

"Idan Kuka Yi Tafiya Acikin Kasa

Para Babu Laifi A Gareku Ku Rage

Daga Salloli ".

Da Kuma Fadin Abdullahi Dan

Umar (allah Ya Kara Musu

Yarda) Cewa:

"Na Abokanci Manzon Allah

Sallallahu Alaihi Wa Sallam

Acikin Tafiya, Sai Ya Kasance

Manzon Allah Baya Karawa Cikin

Tafiyarsa Akan Raka O'i Biyu,

Kuma Sayyidina Abubakar Da

Umar (Allah Yaqara Musu Yarda)

Suma Haka Suke Aikatawa ".

HUKUNCINTA:

Sallar Matafiyi Ko Qasaru

Sunna ce Karfafaffiya, Saboda

Dalilin Hadisin Da Muka Ambata

Um Baya Na Abdullahi Dan Umar

[Allah Ya Qara Masu Yarda].

SHARADANTA

Matafiyi Ba Zaiyi Qasarun Sallar

Sa Ba Saida Wasu Sharadai

Kamar Haka: -

Tafiyar Takasance Ta Tsawon

Farsakhi 16, Wato Mil 48 Wanda

Ya Yi Daida Da Quilo 80 Da Mita

640

2. Tafiyar Ta Kasance Ta Halak

Ce: [wato Ba um Yi Tafiyar Ba Ne

Don Sabon Allah].

3. Sannan Kada Ya Fara Yin

Kasarun Sallar Sa Har Sai Bayan

Ya Bar Kewayen Garin Da Ya

Fito Daga Cikinsa.

Novidades da Última Versão 1.1

Last updated on Mar 16, 2019

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traduzindo...

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

Pedido Sallar Matafiya (KASARU) Atualização 1.1

Enviado por

Andreas Marx

Requer Android

Android 4.1+

Mostrar mais

Sallar Matafiya (KASARU) Capturas de tela

Carregando Comentário...
Idiomas
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Inscreva-se com sucesso!
Agora você está inscrito no APKPure.
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Sucesso!
Agora você está inscrito em nossa newsletter.