Sallar Matafiya (KASARU)
เกี่ยวกับ Sallar Matafiya (KASARU)
Bayani akan Sallar Kasaru
Ana Yi Wa Salloli Masu Raka O'i
Hurhudu Qasaru A Lokacin
Tafiya, Wato A Mai Dasu Zuwa
Ra kO'i Biyu-biyu,
wadannan
Salloli Masu Raka O'i Hur-hudu
Kuwa Sune: - Azahar, La'asar Da
Kuma Isha'i
Saboda Fadin อัลลอ Madaukakin
Sarki Cewa:
{وإذاضربتمفىالأرضفليسعليكم
جناحأنتقصرومنالصلاة}
MA'ANA
"Idan Kuka Yi Tafiya Acikin Kasa
ไป Babu Laifi A Gareku Ku Rage
Daga Salloli "
Da Kuma Fadin Abdullahi Dan
อูมา (allah Ya Kara Musu
Yarda) Cewa:
"Na Abokanci Manzon อัลเลาะห์
Sallallahu Alaihi Wa Sallam
Acikin Tafiya, Sai Ya Kasance
Manzon อัลเลาะห์กากาวา Cikin
Tafiyarsa Akan Raka O'i Biyu,
Kuma Sayyidina Abubakar Da
อูมา (Allah Yaqara Musu Yarda)
Suma Haka Suke Aikatawa "
HUKUNCINTA:
Sallar Matafiyi Ko Qasaru
Sunna ce Karfafaffiya, Saboda
Dalilin Hadisin Da Muka Ambata
A Baya Na Abdullahi Dan Umar
[อัลเลาะห์ยาการ่ามาซูยะร์ด]
SHARADANTA
Matafiyi Ba Zaiyi Qasarun Sallar
Sa Ba Saida Wasu Sharadai
Kamar Haka: -
1. ทาปิยาร์ทาคาธานตาชุมพล
Farsakhi 16, Wato Mil 48 Wanda
Ya Yi Daida Da Kilo 80 Da Mita
640
2. ทาฟายะร์ทาทากวนตาฮาลัก
Ce: [wato Ba และ Yi Tafiyar Ba Ne
Don Sabon อัลลอฮ์]
3. Sannan Kada Ya Fara Yin
Kasarun Sallar Sa Har Sai Bayan
Ya Bar Kewayen Garin ดายา
Fito Daga Cikinsa
What's new in the latest 1.1
ข้อมูล Sallar Matafiya (KASARU) APK
Sallar Matafiya (KASARU) รุ่นเก่า
Sallar Matafiya (KASARU) 1.1
การดาวน์โหลดที่รวดเร็วและปลอดภัยเป็นพิเศษผ่านแอป APKPure
คลิกเพียงครั้งเดียวเพื่อติดตั้งไฟล์ XAPK/APK บน Android!