koyon waka cikin waya da compu
Over koyon waka cikin waya da compu
darusan masu yawa wanda zasu taimakeka wajen hada waka ko kida ciki wayarka
koyon waka app ce mai nuna maka yadda zakayi waka hada kida da sauransu idan koyon turanci na baka wahala ko baka jin turanci 'wanna app na koyon waka munyi shine cikin yaren hausa, idan wakoki na soyayya ke i suya suya. idan wakoki na siyasa kake zoon yi duk zak iya, manhajar mu ta koyon waka zata taimaka kwarai wajen harkan hada kida ko hada sauti mai kyau, akwai app masu yawa wanda zasu taimaka maka wajen yin opname cikin wayarka ko computer taka
* muhimmacin-app
* muna da shiye shirye da dama wanda zasu taimaka waje hada waka cikin wayarka,
* idan kana dus yadda zaka zama kamar su hamisu breaker ko wakar nanaye kake sonyi zata taimkeka wajen yi
* kasani cewar mun taimaki mutane da yawa wanda yanzu muziek nasu yana bada wuta sosai
* muna zoon matasan arewa su tashi sosai shiyasa mukayi wannan app
* idan koyan hada sauti kake sonyi wannan manhajar munyi shine don kai
> muna shirin jaruman mako> Jaruman mako shiri ne mai ilmantarwa da nisha dantarwa, jaruman mako yayi farinjini a idanun jama'a sosai domin, sami dunban matasa daga kasar libië, niger nigeria har uwa uba nigeria.
> zamu taimakeka promoot na muziek naka don mutane su sanka sosai, ciki jihohi har kasashe, kama mutanen kano, gombe.
kuma mun sa maka Instagram a cikin wannan manhajar don ka ji dadin manhajar,
akwai wakoki mai tarin yawa wanda masu aiki dawannan mahajar sukayi in kana bukatan sada zumunta dasu zaka iya magana dasu een cikin wata shafi mai suna chat.
akwai abubuwa masu yawa gaskiye wanda suna wannan manhajar kaidai ka sauketa kyauta don karuwanka,
in kana akwai wanni abu daya shige maka duhu ka tuntube mu bisa wannan E-mail: [email protected]
What's new in the latest 3.12.0.11
koyon waka cikin waya da compu APK -informatie
Oude versies van koyon waka cikin waya da compu
koyon waka cikin waya da compu 3.12.0.11
Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app
Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!