koyon waka cikin waya da compu

koyon waka cikin waya da compu

  • 21.5 MB

    파일 크기

  • Android 4.2+

    Android OS

koyon waka cikin waya da compu 정보

다루 산 마스 yawa wanda zasu taimakeka wajen hada waka ko kida ciki wayarka

koyon waka app ce mai nuna maka yadda zakayi waka hada kida da sauransu idan koyon turanci na baka wahala ko baka jin turanci 'wanna app na koyon waka munyi shine cikin yaren hausa, idan wakoki na soyayya ka ke son koya, zaka iya su. idan wakoki na siyasa kake son yi duk zak iya, manhajar mu ta koyon waka zata taimaka kwarai wajen harkan hada kida ko hada sauti mai kyau, akwai app masu yawa wanda zasu taimaka maka wajen yin recording cikin wayarka ko computer taka

* 무힘 마신 앱

* muna da shiye shirye da dama wanda zasu taimaka waje hada waka cikin wayarka,

* idan kana so yadda zaka zama kamar su hamisu breaker ko wakar nanaye kake sonyi zata taimkeka wajen yi

* kasani cewar mun taimaki mutane da yawa wanda yanzu music nasu yana bada wuta sosai

* muna son matasan arewa su tashi sosai shiyasa mukayi wannan app

* 이단 코얀하다 sauti kake sonyi wannan manhajar munyi shine don kai

> muna shirin jaruman mako> Jaruman mako shiri ne mai ilmantarwa da nisha dantarwa, jaruman mako yayi farinjini a idanun jama'a sosai domin, sami dunban matasa daga kasar libya, niger nigeria har uwa uba nigeria.

> zamu taimakeka 프로모션 naka don mutane su sanka sosai, ciki jihohi har kasashe, kama mutanen kano, gombe.

kuma mun sa maka Instagram a cikin wannan manhajar don ka ji dadin manhajar,

akwai wakoki mai tarin yawa wanda masu aiki dawannan mahajar sukayi in kana bukatan sada zumunta dasu zaka iya magana dasu a cikin wata shafi mai suna chat.

akwai abubuwa masu yawa gaskiye wanda suna wannan manhajar kaidai ka sauketa kyauta don karuwanka,

in kana akwai wanni abu daya shige maka duhu ka tuntube mu bisa wannan 이메일 : [email protected]

더 보기

What's new in the latest 3.12.0.11

Last updated on 2020-10-07
chat da abubuwa da dama
더 보기

비디오 및 스크린 샷

  • koyon waka cikin waya da compu 포스터
  • koyon waka cikin waya da compu 스크린샷 1
  • koyon waka cikin waya da compu 스크린샷 2
  • koyon waka cikin waya da compu 스크린샷 3
  • koyon waka cikin waya da compu 스크린샷 4
  • koyon waka cikin waya da compu 스크린샷 5
  • koyon waka cikin waya da compu 스크린샷 6
  • koyon waka cikin waya da compu 스크린샷 7

koyon waka cikin waya da compu의 오래된 버전

APKPure 아이콘

APKPure 앱을통한매우빠르고안전한다운로드

한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!

다운로드 APKPure
thank icon
사용자 환경을 개선하기 위해 이 웹 사이트의 쿠키 및 기타 기술을 사용합니다.
이 페이지의 링크를 클릭하면 당사의 개인 정보 보호 정책쿠키 정책에 동의하는 것입니다.
더 알아보기