koyon waka cikin waya da compu
关于koyon waka cikin waya da compu
darusan masu yawa wanda zasu taimakeka wajen hada waka ko kida ciki wayarka
koyon waka app ce mai nuna maka yadda zakayi waka hada kida da sauransu idan koyon turanci na baka wahala ko baka jin turanci'wanna app na koyon waka munyi shine cikin yaren hausa,idan wakoki na soyayya ka ke son koya,zaka ya。 idan wakoki na siyasa kake son yi duk zak iya,manhajar mu ta koyon waka zata taimaka kwarai wajen harkan hada kida ko hada sauti mai kyau,akwai app masu yawa wanda zasu taimaka maka wajen yinrecording cikin wayar
* muhimmacin应用程序
* muna da shiye shirye da dama wanda zasu taimaka waje hada waka cikin wayarka,
* IDAN KANA SO YADDA Zaka Zama Kamar Su Hamisu Breaker Ko Wakar Nanaye Kake Sonyi Zata Taimkeka Wajen Yi
* kasani cewar mun taimaki mutane da yawa wanda yanzu音乐nasu yana bada wuta sosai
* muna son matasan arewa su tashi sosai shiyasa mukayi wannan app
*伊丹·科扬·哈达·萨蒂·卡克·索尼皖南·曼哈哈尔·穆尼
> muna shirin jaruman mako> Jaruman mako shiri ne mai ilmantarwa da nisha dantarwa,jaruman mako yayi farinjini a idanun jama'a sosai domin,sami dunban matasa daga kasar libya,尼日尔尼日利亚尼日利亚har uwa古巴尼日利亚。
> zamu taimakeka推广na音乐naka don mutane su sanka sosai,ciki jihohi har kasashe,kama mutanen kano,gombe。
kuma mun sa maka Instagram a cikin wannan manhajar don ka ji dadin manhajar,
akwai wakoki mai tarin yawa wanda masu aiki dawannan mahajar sukayi in kana bukatan sada zumunta dasu zaka iya magana dasu cikin wata shafi mai suna chat。
akwai abubuwa masu yawa gaskiye wanda suna wannan manhajar kaidai ka sauketa kyauta don karuwanka,
在kana akwai wanni阿布达亚shige maka duhu ka tuntube mu bisa wannan电子邮件:[email protected]
最新版本3.12.0.11的更新日志
koyon waka cikin waya da compu APK信息
koyon waka cikin waya da compu历史版本
koyon waka cikin waya da compu 3.12.0.11
在APKPure上极速安全下载应用
一键安装安卓XAPK/APK文件!