Over Tatsuniyoyin Hausa
Littafin Tatsuniyoyi na Hausa
Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.
Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari
Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su. Ga yar wata nan don tonijn lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.
misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.
sauke wannan app zuwa wayarku domineren samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.
Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app.
Mungode !!
What's new in the latest 7.1.0
Tatsuniyoyin Hausa APK -informatie
Oude versies van Tatsuniyoyin Hausa
Tatsuniyoyin Hausa 7.1.0
Tatsuniyoyin Hausa 7.0.0
Tatsuniyoyin Hausa 6.2
Tatsuniyoyin Hausa 6.1
Tatsuniyoyin Hausa Alternatief
Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app
Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!