Falalar Ramadan
O Falalar Ramadan
Falalar Dake Cikin Watan Ramadan Ga Dukkan Musulmi Na Duniya
Mene NE Azumi ??
1. azumi LUGGA: -Shine kamewa
2. ASHARI'ANCE: - czyszczenie kamewa daga barin sha chi ko da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.
RUKUNAN Azumi
1. Yin niyya
2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali
3. Zamaniego (lokachin Yin azumi).
SUNNONIN Azumi
1. Gaggauta buda baki
2. Jinkirta sahur
3. Addu'a yayin buda baki
4. Yin sahur da jinkirta Shi.
MAKARUHAN Azumi
1. Kaiwa Matuka wajen kurkuran baki
2. Sumba
3. Dauwamar da Kallo na sha”awa
4. Tunani AKAN al'amuran saduwa
5. Shafa ko runguma
6. Dandanan Wani abu
7. Sanya tozali
8. Yin kaho.
ABUBUWAN DA Suke BATA azumi
1. Saduwan Wani Abu zuwa makoshi (narkakke)
2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar
3. Saduwa ta hanyar tilasta
4. Chi ko sha da tunanin sauran śmie
5. Chi ko sha da Gangan
6. Saduwan Wani abu Wanda ba narkakkeba zuwa makoshi
7. Ridda.
ABUBUWAN DA Suke HALAS
1. Yin asiwaki
2. Sanyaya jiki da Ruwa
3. Tafiya TA Halas
4. Sanya Magani Wanda ya dache
5. Tauna Wani abu ga karamin yaro
6. Sanya turare.
ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME
1. Hadiye yawu
2. Rinjayen Amai da magwas
3. Rinjayen Wani kwaro zuwa ga makoshi
4. Kuran kan Hanya
5. Wayan gari da janaba
6. Yin mafarki da rana.
What's new in the latest 5.2
Informacje Falalar Ramadan APK
Stare wersje Falalar Ramadan
Falalar Ramadan 5.2
Falalar Ramadan 5.1
Falalar Ramadan 5.0
Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure
Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!