Falalar Ramadan

Falalar Ramadan

Abrahamjr
Aug 20, 2022
  • 3.9 MB

    Dosya Boyutu

  • Android 4.1+

    Android OS

Falalar Ramadan hakkında

Falalar Dake Cikin Vatan Ramazan Ga Dukkan Musulmi Na Duniya

MENE NE Azumi ??

1. Azumi bir Bagaj rulosunu: -Shine Kamewa

2. ASHARI'ANCE: - Shine Kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har ZUWA faduwar Rana da niyyar yin ibada.

RUKUNAN Azumi

1. Yin niyya

2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali

3. ZAMANI (lokachin yin azumi).

SUNNONIN Azumi

1. Gaggauta buda baki

2. Jinkirta sahur

3. Addu'a YAYIN buda baki

4. Yin sahurda da jinkirta shi.

MAKARUHAN Azumi

1. Kaiwa Matuka wajen kurkuran baki

2. Sumba

3. Dauwamar da Kallo sha' awa na

4. Tunani akan al'amuran saduwa

5. Shafa ko runguma

6. Dandanan Wani abu

7. Sanya tozali

8. Yin kaho.

ABUBUWAN DA suke bata Azumi

1. Saduwan Wani abu ZUWA makoshi (narkakke)

2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar

3. Saduwa ta hanyar tilasta

4. Ki ko sha da tunanin Sauran cesaret

5. Ki ko sha da gangan

narkakkeba ZUWA makoshi 6. Saduwan Wani abu wanda ba

7. Ridda.

ABUBUWAN DA suke HALAS

1. Yin asiwaki

2. Sanyaya jiki da RUWA

3. Tafiya ta halas

4. Sanya Magani Wanda ya Dache

5. Tauna wani abu ga karamin yaro

6. Sanya turare.

ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME

1. Hadiye Yawu

2. Rinjayen amai da magwas

3. Rinjayen wani kwaro ZUWA ga makoshi

4. Kuran kan hanya

5. Wayan gari da janaba

6. Yin mafarki da Rana.

Daha Fazla Göster

What's new in the latest 5.2

Last updated on Aug 20, 2022
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Daha Fazla Göster

Videolar ve ekran görüntüleri

  • Falalar Ramadan gönderen
  • Falalar Ramadan Ekran Görüntüsü 1
  • Falalar Ramadan Ekran Görüntüsü 2
  • Falalar Ramadan Ekran Görüntüsü 3
  • Falalar Ramadan Ekran Görüntüsü 4
  • Falalar Ramadan Ekran Görüntüsü 5
  • Falalar Ramadan Ekran Görüntüsü 6
  • Falalar Ramadan Ekran Görüntüsü 7

Falalar Ramadan'in eski sürümleri

APKPure simgesi

APK Uygulaması ile Süper Hızlı ve Güvenli İndirme

XAPK/APK dosyalarını Android'e yüklemek için tek tıkla!

İndir APKPure
thank icon
Kullanıcı deneyiminizi geliştirmek için bu web sitesinde çerezleri ve diğer teknolojileri kullanıyoruz.
Bu sayfadaki herhangi bir bağlantıya tıklayarak, Gizlilik Politikamıza ve Çerezler Politikamıza izin vermiş oluyorsunuz.
Daha fazla bilgi edin