Falalar Ramadan
Acerca del Falalar Ramadan
Falalar Dake Cikin Watan Ramadán Ga Dukkan Musulmi Na Duniya
MENE NE AZUMI ??
1. Un AZUMI Lugga: -Shine Kamewa
2. ASHARI'ANCE: - Shine Kamewa daga Barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir Har Zuwa faduwar rana da niyyar yin Ibada.
RUKUNAN AZUMI
1. Yin niyya
2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali
3. Zamani (lokachin yin Azumi).
SUNNONIN AZUMI
1. Gaggauta Buda Baki
2. sahur Jinkirta
3. Addu'a yayin Buda Baki
4. Yin sahur da jinkirta shi.
MAKARUHAN AZUMI
1. Kaiwa matuka wajen kurkuran Baki
2. Sumba
3. Dauwamar da kallo na sha' awa
4. Tunani Akan al'amuran saduwa
5. runguma Shafa ko
6. Dandanan wani abu
7. Sanya tozali
8. Yin kaho.
ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI
1. Saduwan wani abu Zuwa Makoshi (narkakke)
2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar
3. Saduwa ta tilasta hanyar
4. Chi ko sha da tunanin sauran atrevería
5. Chi ko sha da gangan
6. Saduwan wani abu ba wanda narkakkeba Zuwa Makoshi
7. Ridda.
ABUBUWAN DA SUKE HALAS
1. asiwaki Yin
2. Sanyaya jiki da ruwa
3. Halas Tafiya ta
4. Dache Sanya Magani wanda ya
5. Tauna wani Abu ga yaro karamin
6. turare Sanya.
ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME
1. Yawu Hadiye
2. Rinjayen amai da magwas
3. Rinjayen wani kwaro Zuwa Makoshi ga
4. Kuran kan hanya
5. Wayan Gari da yanaba
6. Yin mafarki da rana.
Novedades más recientes 5.2
Información de Falalar Ramadan APK
Versiones Antiguas de Falalar Ramadan
Falalar Ramadan 5.2
Falalar Ramadan 5.1
Falalar Ramadan 5.0
Descarga rápida y segura a través de APKPure App
¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!