Amfanin Goruba A Jikin Mutum

Amfanin Goruba A Jikin Mutum

[email protected]
Nov 23, 2024
  • 31.0 MB

    Rozmiar Pliku

  • Android 6.0+

    Android OS

O Amfanin Goruba A Jikin Mutum

Kadan Daga Cikin Amfanin Da Goruba Takeyi A Jikin Dan Adam

Goruba wata bishiya ce da ta dade a duniya sannan anfi samun ta ne a kasashen Africa.

Ana kiran wannan bishiyar da suna Goruba a hausa, sannan da turanci kuwa ana kiranta da suna (Doum palm tree) yayin da suke kiran ya'yanta da 'Doum palm fruits'. Binciken da masana kimiya suka gudanar akan goruba sun bankado da ganu alfanu da amfani da dama da taki dauki da shi, binciken ta nuna cewa tana dauki da wasu sunadari masu matukar muhimmanci a jikin dan adam.

kamar su: bitamin A,B da C, protein sai sunadarin zinc, iron, glucose, Nitrogen, phosphorus, da fibre.

Goruba dai bincike da zurfin tunani masana ya nuna tana da matukar amfani wajen magance wasu cututtuka a jikin dan adam.

Kamar:

Shan garinta a ruwan dumi da cin goruba na taimakawa masu fama da cutar sugar.

Goruba na maganin matsalar hawan mini

Yawan cin goruba tana maganin cutar Basir

Cin goruba tana rage kiba a jikin

Tana bada kariya daga kamuwa da cutar daji

Tana taimakawa wajen karawa namiji kuzari yayin jima'i

Cin goruba na kara karfin kashi da hakori

Tana kara yawan maniyyi

Maganin cushewar ciki

Pokaż więcej

What's new in the latest 6.0.1

Last updated on Nov 23, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Pokaż więcej

Filmy i zrzuty ekranu

  • Amfanin Goruba A Jikin Mutum plakat
  • Amfanin Goruba A Jikin Mutum screenshot 1
  • Amfanin Goruba A Jikin Mutum screenshot 2
  • Amfanin Goruba A Jikin Mutum screenshot 3
  • Amfanin Goruba A Jikin Mutum screenshot 4

Informacje Amfanin Goruba A Jikin Mutum APK

Ostatnia wersja
6.0.1
Android OS
Android 6.0+
Rozmiar Pliku
31.0 MB
Available on
Bezpieczne i Szybkie Pobieranie APK na APKPure
APKPure używa weryfikacji podpisu, aby zapewnić bezpieczne pobieranie plików APK Amfanin Goruba A Jikin Mutum bez wirusów dla Ciebie
APKPure ikona

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure

Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!

Pobierz APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies