”Amfanin Goruba A Jikin Mutum

Amfanin Goruba A Jikin Mutum

[email protected]
Nov 23, 2024
  • 31.0 MB

    ขนาดไฟล์

  • Android 6.0+

    Android OS

เกี่ยวกับ Amfanin Goruba A Jikin Mutum

Kadan Daga Cikin Amfanin Da Goruba Takeyi A Jikin แดนอดัม

Goruba wata bishiya ce da ta dade a duniya sannan anfi samun ta ne a kasashen Africa.

Ana kiran wannan bishiyar da suna Goruba a hausa, sannan da turanci kuwa ana kiranta da suna (Doum palm tree) yayin da suke kiran ya'yanta da 'Doum palm fruits'. Binciken da masana kimiya suka gudanar akan goruba sun bankado da ganu alfanu da amfani da dama da taki dauki da shi, binciken ta nuna cewa tana dauki da wasu sunadari masu matukar muhimmanci a jikin dan adam.

kamar su: bitamin A,B da C, protein sai sunadarin zinc, iron, glucose, Nitrogen, phosphorus, da fibre.

Goruba dai bincike da zurfin tunani masana ya nuna tana da matukar amfani wajen magance wasu cututtuka a jikin dan adam.

Kamar:

Shan garinta a ruwan dumi da cin goruba na taimakawa masu fama da cutar sugar.

Goruba na maganin matsalar hawan mini

Yawan cin goruba tana maganin cutar Basir

Cin goruba tana rage kiba a jikin

Tana bada kariya daga kamuwa da cutar daji

Tana taimakawa wajen karawa namiji kuzari yayin jima'i

Cin goruba na kara karfin kashi da hakori

Tana kara yawan maniyyi

Maganin cushewar ciki

แสดงเพิ่มเติม

What's new in the latest 6.0.1

Last updated on Nov 23, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
แสดงเพิ่มเติม

วิดีโอและภาพหน้าจอ

  • Amfanin Goruba A Jikin Mutum โปสเตอร์
  • Amfanin Goruba A Jikin Mutum ภาพหน้าจอ 1
  • Amfanin Goruba A Jikin Mutum ภาพหน้าจอ 2
  • Amfanin Goruba A Jikin Mutum ภาพหน้าจอ 3
  • Amfanin Goruba A Jikin Mutum ภาพหน้าจอ 4

ข้อมูล Amfanin Goruba A Jikin Mutum APK

รุ่นล่าสุด
6.0.1
Android OS
Android 6.0+
ขนาดไฟล์
31.0 MB
ผู้พัฒนา
[email protected]
Available on
ดาวน์โหลด APK ได้อย่างปลอดภัยและรวดเร็วบน APKPure
APKPure ใช้การตรวจสอบลายเซ็นเพื่อประกันการดาวน์โหลด APK ของ Amfanin Goruba A Jikin Mutum ที่ปลอดไวรัสสำหรับคุณ
APKPure ไอคอน

การดาวน์โหลดที่รวดเร็วและปลอดภัยเป็นพิเศษผ่านแอป APKPure

คลิกเพียงครั้งเดียวเพื่อติดตั้งไฟล์ XAPK/APK บน Android!

ดาวน์โหลด APKPure
thank icon
เราใช้คุกกี้และเทคโนโลยีอื่น ๆ บนเว็บไซต์นี้ เพื่อปรับปรุงประสบการณ์การใช้งานของคุณ
การคลิกลิงก์ใด ๆ ในหน้านี้แสดงว่าคุณยินยอมในส่วนของ นโยบายความเป็นส่วนตัว และ นโยบายคุกกี้ ของเรา
เรียนรู้เพิ่มเติม