Amfanin Goruba A Jikin Mutum
31.0 MB
اندازه فایل
Android 6.0+
Android OS
دربارهی Amfanin Goruba A Jikin Mutum
Kadan Daga Cikin Amfanin Da Goruba Takeyi A Jikin Dan Adam
Goruba wata bishiya ce da ta dade a duniya sannan anfi samun ta ne a kasashen Africa.
Ana kiran wannan bishiyar da suna Goruba a hausa، sannan da turanci kuwa ana kiranta da suna (درخت نخل دووم) yayin da suke kiran ya'yanta da 'Dumm fruits. Binciken da masana kimiya suka gudanar akan goruba sun bankado da ganu alfanu da amfani da dama da taki dauki da shi، binciken ta nuna cewa tana dauki da wasu sunadari masu matukar muhimmanci a jikin dan adam.
kamar su: bitamin A، B da C، پروتئین Sai Sunadarin روی، آهن، گلوکز، نیتروژن، فسفر، فیبر دا.
Goruba dai bincike da zurfin tunani masana ya nuna tana da matukar amfani wajen magance wasu cututtuka a jikin dan adam.
کامار:
Shan garinta a ruwan dumi da cin goruba na taimakawa masu fama da cutar Sugar.
Goruba na maganin matsalar hawan mini
Yawan cin goruba tana maganin cutar Basir
Cin goruba tana rage kiba a jikin
Tana bada kariya daga kamuwa da cutar daji
Tana taimakawa wajen karawa namiji kuzari yayin jimaii
Cin goruba na kara karfin kashi da hakori
Tana kara yawan maniyyi
ماگنین cushewar ciki
جدیدترین 6.0.1 چه خبر است
اطلاعات Amfanin Goruba A Jikin Mutum APK
نسخههای قدیمی Amfanin Goruba A Jikin Mutum
Amfanin Goruba A Jikin Mutum 6.0.1
Amfanin Goruba A Jikin Mutum 6.0.0
Amfanin Goruba A Jikin Mutum 5.3
Amfanin Goruba A Jikin Mutum 5.0
دانلود فوق سریع و ایمن از طریق برنامه APKPure
برای نصب فایل های XAPK/APK در اندروید با یک کلیک!