Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Abrahamjr
Aug 22, 2023
  • 22.3 MB

    Rozmiar Pliku

  • Android 4.4+

    Android OS

O Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Shin Zan Iya Saduwa Da Macen Da Take Haila

Da sunan Allah Mai yawan rahama mai yawan jinkai, tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyan halittar Allah Annabin tsira Annabi Muhammad, da Iyalan shi da Sahabban shi baki daya.

Muhimmanci: yana da matukar muhimmanci sanin hukunce hukunce jinin al'ada, muhimancin bawai ya tsaya ga mata bane kadai a'a harda maza, domin abubuwa da jawa na ibada da na zamantakewa suna da alaka da jinin al'ada, misali mai jinin al "ada bata sallah ko azumi ko dawafi, wannan bangaran ibada kenan amma ta bangaren zamantakewa mai jinin al'ada ba'a sakinta ba kuma a saduwa da ita, sannan ga yadda Allah ya sanya idda da jinin al'ada, ta yadda idan aka saki mace sai ta ga tsarki uku (al'ada uku) kafin akace ta kammala idda sannan ai maganar sabon aure, do idan tana al'ada bayan kowadanne watanni shida kenan sai bayan shekara daya da rabi za'a fara magana aure, shi yasa muka ce sanin hukunce hukuncen wannan jinni ba wai ya rataya ga mata bane kadai har da maza.

* Jima'i Da mace mai haila

* Shin zan iya saduwa da mace me haila

* Hukuncin saduwa da macen da take haila

* Menene Jinin Haila

Menene Jinin Al'ada: Jinin al'ada jinine da yake fita da karan kansa daka gaban macan da a al'dance zata iya daukar ciki ba tare da ya wuak kwanaki goma sha-biyarba.

Wannan shi ake nufii da jinin al'ada, da acace 'jinine da yake fita da kansa' kenan idan ya zamana ba da kansa ya fitaba kamar ace cinnaka ya cijeje gaba ko kunama sai jinni ya balle mata to wannan bai zama jinin al "Adaba.

Da akace 'Ta gaba' kenan idan ya fita ta dubura ko ta hanci wannan bai zama jinin al'adaba. Da akace 'Wacce a al'adance zata iya daukar ciki' kenan idan ya fita daga wacce a al'adance ba zata iya daukar cikiba sabo da yarinta ko girma do wannan shima bai zama jinin al'adaba.

Amma da aka ce 'Ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba' kenan idan ya wuce kwanaki sha-biyar do bai zama kuma jinin al'adaba.

Wadannan nau'uka da akace basu zama jinin al'adaba kenan hukuncin jinin al'ada bai hau kansuba za su yi sallah domin jinin ciwone sai a nemi magani, Allah ya sawwake.

Kada ku manta kuyi rate na wannan app mungode ...

Pokaż więcej

What's new in the latest 6.0.0

Last updated on Aug 22, 2023
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Pokaż więcej

Filmy i zrzuty ekranu

  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila plakat
  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila screenshot 1
  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila screenshot 2
  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila screenshot 3
  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila screenshot 4
  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila screenshot 5

Stare wersje Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

APKPure ikona

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure

Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!

Pobierz APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies