Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Abrahamjr
22/08/2023
  • 22.3 MB

    حجم الملف

  • Android 4.4+

    Android OS

عن Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

شين زان إييا سادوا دا ماسين دا تيك هيلا

دا سوان الله مايا ياوان رحمة ماي ياوون جينكاي ، تسرا دا امينسين الله سورة التباتا ga fiyayyan halittar الله العن Annر تسرا عنابي محمد ، دا ايلان شي دا سحاببان شي باكي دايا.

Muhimmanci: yana da matukar muhimmanci sanin hukunce hukunce jinin al'ada، muhimancin bawai ya tsaya ga mata bane kadai a'a harda maza، domin abubuwa da yawa na ibada da na zamantakewa suna da alaka da jinin al'ada، misali mai jinin al 'ada bata sallah ko azumi ko dawafi، wannan bangaran ibada kenan amma ta bangaren zamantakewa mai jinin al'ada ba'a sakinta ba kuma a saduwa da ita، sannan ga yadda Allah ya sanya idda da jinin al'ada، ta yadda idan aka saki mace sai ta ga tsarki uku (al'ada uku) kafin akace ta kammala idda sanan ai maganar sabon aure، to idan tana al'ada bayan kowadanne watanni shida kenan sai bayan shekara daya da rabi za'a fara magana aure، shi yasa muka ce sanin hukunce hukuncen wannan jinni ba wai ya rataya ga mata bane kadai har da maza.

* Jima'i Da mace mai haila

* شين زا iya saduwa da mace me haila

* Hukuncin saduwa da macen da take haila

* مينين جينين هيلا

Menene Jinin Al'ada: Jinin al'ada jinine da yake fita da karan kansa daka gaban macan da a aladance zata iya daukar ciki ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba.

Wannan shi ake nufii da jinin al'ada، da akace 'jinine da yake fita da kansa' kenan idan ya zamana ba da kansa ya fitaba kamar ace cinnaka ya cije ta a gaba ko kunama sai jinni ya balle mata to wannan bai zama jinin al "أدابا.

Da akace 'Ta gaba' kenan idan ya fita ta dubura ko ta hanci wannan bai zama jinin aladaba. Da akace 'Wacce a al'adance zata iya daukar ciki' kenan idan ya fita daga wacce a al'adance ba zata iya daukar cikiba sabo da yarinta ko girma to wannan shima bai zama jinin aladaba.

Amma da aka ce 'Ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba' kenan idan ya wuce kwanaki sha-biyar to bai zama kuma jinin aladaba.

Wadannan nau'uka da akace basu zama jinin aladaba kenan hukuncin jinin al'ada bai hau kansuba za su yi sallah domin jinin ciwone sai a nemi magani، Allah ya sawwake.

Kada ku manta kuyi rate na wannan app mungode ...

عرض المزيد

What's new in the latest 6.0.0

Last updated on 22/08/2023
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
عرض المزيد

فيديوهات ولقطات الشاشة

  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila الملصق
  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila تصوير الشاشة 1
  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila تصوير الشاشة 2
  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila تصوير الشاشة 3
  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila تصوير الشاشة 4
  • Hukuncin Saduwa Da Mai Haila تصوير الشاشة 5

الإصدارات القديمة لـ Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

APKPure أيقونة

قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure

قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!

تحميل APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies