Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Hukuncin Saduwa Da Mai Haila icono

6.0.0 by Abrahamjr


22/08/2023

Acerca del Hukuncin Saduwa Da Mai Haila

Shin Zan Iya Saduwa Da Macen Da Take Haila

Da sunan Allah Mai yawan rahama mai yawan jinkai, tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyanyan halittar Allah Annabin tsira Annabi Muhammad, da Iyalan shi da Sahabban shi baki daya.

Muhimmanci: yana da matukar muhimmanci sanin hukunce hukunce jinin al'ada, muhimancin bawai y tsaya ga mata bane kadai a'a harda maza, domin abubuwa da yawa na ibada da na zamantakewa suna da aalaka da jinin al-aadayyyyyyyy_yada_yada 'ada bata sallah ko azumi ko dawafi, wannan bangaran ibada kenan amma ta bangaren zamantakewa mai jinin al'ada ba'a sakinta ba kuma a saduwa da ita, sannan ga yadda Allah ya sanya idda da jinin al'ada, ta yadda idan yana saki mace sai ta ga tsarki uku (al'ada uku) kafin akace ta kammala idda sannan ai maganar sabon aure, a idan tana al'ada bayan kowadanne watanni shida kenan sai bayan shaara da rabi za'a fara magana aurei shai karai sha jara shai shara sha jara sha jara sha jara shaara shaara sha jara sha jara sha jara sha jara sha jara sha jara sha jara sha jara sha jara sha jara sha jara sha jara sha jara shai jara sha jara sha jara sha jara sha aa sha aa shaara muka ce sanin hukunce hukuncen wannan jinni ba wai ya rataya ga mata bane kadai har da maza.

* Jima'i Da mace mai haila

* Shin zan iya saduwa da mace me haila

* Hukuncin saduwa da macen da take haila

* Menene Jinin Haila

Menene Jinin Al'ada: Jinin al'ada jinine da yake fita da karan kansa daka gaban macan da a al'dance zata iya daukar ciki ba tara da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba.

Wannan shi ake nufii da jinin al'ada, da akace 'jinine da yake fita da kansa' kenan idan ya zamana ba da kansa y fitaba kamar ace cinnaka ya cije ta a gaba ko kunama sai jinni y balle mata to wannan bai zin jininin 'adaba.

Da akace 'Ta gaba' kenan idan ya fita ta dubura ko ta hanci wannan bai zama jinin al'adaba. Da akace 'Wacce a al'adance zata iya daukar ciki' kenan idan ya fita daga wacce a al'adance ba zata iya daukar cikiba sabo da yarinta ko girma a wannan shima bai zai jinin al'adaba.

Amma da aka ce 'Ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba' kenan idan ya wuce kwanaki sha-biyar a bai zama kuma jinin al'adaba.

Wadannan nau'uka da akace basu zama jinin al'adaba kenan hukuncin jinin al'ada bai hau kansuba za su yi sallah domin jinin ciwone sai a nemi magani, Allah ya sawwake.

Kada ku manta kuyi calificar na aplicación wungan mungode ...

Novedades de Última Versión 6.0.0

Last updated on 22/08/2023

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traductorio...

Información Adicional de Aplicación

Última Versión

Solicitar Hukuncin Saduwa Da Mai Haila Actualización 6.0.0

Presentado por

Ghada Khaled

Requisitos

Android 4.4+

Mostrar más

Hukuncin Saduwa Da Mai Haila Capturas de pantalla

Comentario Cargando...
Idiomas
Suscríbete a APKPure
Sé el primero en obtener acceso al lanzamiento anticipado, noticias y guías de los mejores juegos y aplicaciones de Android.
No, gracias
Suscribirme
¡Suscrito con éxito!
Ahora estás suscrito a APKPure.
Suscríbete a APKPure
Sé el primero en obtener acceso al lanzamiento anticipado, noticias y guías de los mejores juegos y aplicaciones de Android.
No, gracias
Suscribirme
¡Éxito!
Ya estás suscrito a nuestro boletín electrónico.