Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3

Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3

uyaapps
Dec 27, 2017
  • 25.0 MB

    Rozmiar Pliku

  • Android 4.0+

    Android OS

O Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3

Littafin Iliya Dan Maikarfi mp3

Assalamu alaikum Yan uwa Maza da Mata

Wannan application yana dauke da audio karatun shahararen littafin nan wanda yayi suna a kasar Hausa wato Iliya Dan Mai Karfi, wanda babban marubucin nan Ahmadu Ingawa ya wallafa. Muna adduar Allah ya sakawa wannan marucin littafi da alkhairi, domin ya rubuta littafi mai ban nishadi da kuma darasi.

Bayan iliya dan mai karfi za a iya samun audio application na wasu littatafn hausan idan akayi duba (uyaapps) a cikin play store irin su

magana jarice

ruwan bagaja

da kuma kundin tsatsuba.

Idan har kaji dadin wannan littafi to kada a manta ayi sharing din sa ga sauran abokanan arziki, kuma kada a manta ayi rating na wannan Iliya Dan MaiKarfi.

The book named ILIYA DAN MAIKARFI is a famous book written by Ahmadu Ingawa for Hausa people to read and have relaxation. This book is also very important as now is widely used in primary school in Northern part of Nigeria for students to understand and know how to read. The application is transformed into audio version with a good reader and the aim is to listen the novel instead of reading so as to save users' energy, it provide enjoyment and serve as a means of relaxation especially when you are a good listener. it works effectively offline. I hope users will enjoy the audio track. Thank you.

Pokaż więcej

What's new in the latest 1.0

Last updated on Dec 27, 2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Pokaż więcej

Filmy i zrzuty ekranu

  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 plakat
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 screenshot 1
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 screenshot 2
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 screenshot 3
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 screenshot 4
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 screenshot 5
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 screenshot 6
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 screenshot 7

Stare wersje Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3

APKPure ikona

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure

Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!

Pobierz APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies