Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3
دربارهی Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3
Littafin Iliya Dan Maikarfi mp3
Assalamu alaikum Yan uwa Maza da Mata
Wannan application yana dauke da audio karatun shahararen littafin nan wanda yayi suna a kasar Hausa wato Iliya Dan Mai Karfi, wanda babban marubucin nan Ahmadu Ingawa ya wallafa. Muna adduar Allah ya sakawa wannan marucin littafi da alkhairi, domin ya rubuta littafi mai ban nishadi da kuma darasi.
Bayan iliya dan mai karfi za a iya samun audio application na wasu littatafn hausan idan akayi duba (uyaapps) a cikin play store irin su
magana jarice
ruwan bagaja
da kuma kundin tsatsuba.
Idan har kaji dadin wannan littafi to kada a manta ayi sharing din sa ga sauran abokanan arziki, kuma kada a manta ayi rating na wannan Iliya Dan MaiKarfi.
The book named ILIYA DAN MAIKARFI is a famous book written by Ahmadu Ingawa for Hausa people to read and have relaxation. This book is also very important as now is widely used in primary school in Northern part of Nigeria for students to understand and know how to read. The application is transformed into audio version with a good reader and the aim is to listen the novel instead of reading so as to save users' energy, it provide enjoyment and serve as a means of relaxation especially when you are a good listener. it works effectively offline. I hope users will enjoy the audio track. Thank you.
جدیدترین 1.0 چه خبر است
اطلاعات Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 APK
نسخههای قدیمی Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3
Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 1.0
دانلود فوق سریع و ایمن از طریق برنامه APKPure
برای نصب فایل های XAPK/APK در اندروید با یک کلیک!