Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3

Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3

uyaapps
Dec 27, 2017
  • 25.0 MB

    파일 크기

  • Android 4.0+

    Android OS

Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 정보

Littafin Iliya 댄 Maikarfi mp3 파일

Assalamu alaikum Yan uwa Maza da Mata

Wannan application yana dauke da audio karatun shahararen littafin nan wanda yayi suna a kasar Hausa wato Iliya Dan Mai Karfi, wanda babban marubucin nan Ahmadu Ingawa ya wallafa. Muna adduar Allah ya sakawa wannan marucin littafi da alkhairi, domin ya rubuta littafi mai ban nishadi da kuma darasi.

Bayan iliya dan mai karfi za a iya samun audio application na wasu littatafn hausan idan akayi duba (uyaapps) a cikin play store irin su

magana jarice

ruwan bagaja

da kuma kundin tsatsuba.

Idan har kaji dadin wannan littafi to kada a manta ayi sharing din sa ga sauran abokanan arziki, kuma kada a manta ayi rating na wannan Iliya Dan MaiKarfi.

The book named ILIYA DAN MAIKARFI is a famous book written by Ahmadu Ingawa for Hausa people to read and have relaxation. This book is also very important as now is widely used in primary school in Northern part of Nigeria for students to understand and know how to read. The application is transformed into audio version with a good reader and the aim is to listen the novel instead of reading so as to save users' energy, it provide enjoyment and serve as a means of relaxation especially when you are a good listener. it works effectively offline. I hope users will enjoy the audio track. Thank you.

더 보기

What's new in the latest 1.0

Last updated on Dec 27, 2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
더 보기

비디오 및 스크린 샷

  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 포스터
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 스크린샷 1
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 스크린샷 2
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 스크린샷 3
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 스크린샷 4
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 스크린샷 5
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 스크린샷 6
  • Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3 스크린샷 7

Littafin Iliya Dan Maikarfi Mp3의 오래된 버전

APKPure 아이콘

APKPure 앱을통한매우빠르고안전한다운로드

한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!

다운로드 APKPure
thank icon
사용자 환경을 개선하기 위해 이 웹 사이트의 쿠키 및 기타 기술을 사용합니다.
이 페이지의 링크를 클릭하면 당사의 개인 정보 보호 정책쿠키 정책에 동의하는 것입니다.
더 알아보기