KOYON SALLAH A SAUKAKE
About KOYON SALLAH A SAUKAKE
Manharjar Koyon Sallah a cikin sauki bisa koyar ahlulbaiti (A.S).
Wannan Manhajar mai suna koyon sallah a sauƙaƙe bisa koyarwar ahlulbaiti (a.s), manhaja ce da ta yi ƙoƙarin kawo bayanan da suka shafi hukunce-hukuncen Sallah. Tun daga matakin farko wanda ya kamata duk wani musulmi ya sansu musamman wanda yake aikata ibada bisa koyarwar ahlulbaiti (a s) . A cikin wannan Manhajar mun yi bayanin ma'anar takalifi da mukallafi, taƙaladi da kuma mujtahidi wanda ake taƙalidi da shi da kuma sharuɗan mujtahidi.
Har ila yau a cikin wannan manhajar (application) za a samu bayanin hukunce-hukuncen tsarki da kuma yadda ake sallah da abubuwan dake ɓata Sallah da kuma yadda ake salatul-aya.
Muna fatan wannan ɗan ƙaramin aikin zai amfani miliyoyin musulmi domin sanin haƙiƙanin yadda za su bauta wa Allah maɗaukakin sarki.
Muna rokon Allah ya karɓi wannan ɗan ƙaramin aikin yasa ya amfane mu ranar sakamako.
What's new in the latest 2.2.4
Low ads
Low weight
Simple to use
KOYON SALLAH A SAUKAKE APK معلومات
کے پرانے ورژن KOYON SALLAH A SAUKAKE
KOYON SALLAH A SAUKAKE 2.2.4
APKPure ایپکےذریعےانتہائی تیزاورمحفوظڈاؤنلوڈنگ
Android پر XAPK/APK فائلیںانسٹالکرنےکےلیےایککلککریں!