KOYON SALLAH A SAUKAKE

KOYON SALLAH A SAUKAKE

  • 11.1 MB

    File Size

  • Android 4.4+

    Android OS

About KOYON SALLAH A SAUKAKE

Manharjar Koyon Sallah a cikin sauki bisa koyar ahlulbaiti (A.S).

Wannan Manhajar mai suna koyon sallah a sauƙaƙe bisa koyarwar ahlulbaiti (a.s), manhaja ce da ta yi ƙoƙarin kawo bayanan da suka shafi hukunce-hukuncen Sallah. Tun daga matakin farko wanda ya kamata duk wani musulmi ya sansu musamman wanda yake aikata ibada bisa koyarwar ahlulbaiti (a s) . A cikin wannan Manhajar mun yi bayanin ma'anar takalifi da mukallafi, taƙaladi da kuma mujtahidi wanda ake taƙalidi da shi da kuma sharuɗan mujtahidi.

Har ila yau a cikin wannan manhajar (application) za a samu bayanin hukunce-hukuncen tsarki da kuma yadda ake sallah da abubuwan dake ɓata Sallah da kuma yadda ake salatul-aya.

Muna fatan wannan ɗan ƙaramin aikin zai amfani miliyoyin musulmi domin sanin haƙiƙanin yadda za su bauta wa Allah maɗaukakin sarki.

Muna rokon Allah ya karɓi wannan ɗan ƙaramin aikin yasa ya amfane mu ranar sakamako.

Show More

What's new in the latest 2.2.4

Last updated on 2022-09-04
Complete offline
Low ads
Low weight
Simple to use
Show More

Videos and Screenshots

  • KOYON SALLAH A SAUKAKE poster
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE screenshot 1
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE screenshot 2
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE screenshot 3
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE screenshot 4
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE screenshot 5
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE screenshot 6

Old Versions of KOYON SALLAH A SAUKAKE

APKPure icon

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies