KOYON SALLAH A SAUKAKE

KOYON SALLAH A SAUKAKE

  • 11.1 MB

    Tamaño de archivo

  • Android 4.4+

    Android OS

Acerca del KOYON SALLAH A SAUKAKE

Manharjar Koyon Sallah a cikin sauki bisa koyar ahlulbaiti (A.S).

Wannan Manhajar mai suna koyon sallah a sauƙaƙe bisa koyarwar ahlulbaiti (a.s), manhaja ce da ta yi ƙoƙarin kawo bayanan da suka shafi hukunce-hukuncen Sallah. Tun daga matakin farko wanda ya kamata duk wani musulmi ya sansu musamman wanda yake aikata ibada bisa koyarwar ahlulbaiti (a s) . A cikin wannan Manhajar mun yi bayanin ma'anar takalifi da mukallafi, taƙaladi da kuma mujtahidi wanda ake taƙalidi da shi da kuma sharuɗan mujtahidi.

Har ila yau a cikin wannan manhajar (application) za a samu bayanin hukunce-hukuncen tsarki da kuma yadda ake sallah da abubuwan dake ɓata Sallah da kuma yadda ake salatul-aya.

Muna fatan wannan ɗan ƙaramin aikin zai amfani miliyoyin musulmi domin sanin haƙiƙanin yadda za su bauta wa Allah maɗaukakin sarki.

Muna rokon Allah ya karɓi wannan ɗan ƙaramin aikin yasa ya amfane mu ranar sakamako.

Mostrar más

Novedades más recientes 2.2.4

Last updated on 2022-09-04
Complete offline
Low ads
Low weight
Simple to use
Mostrar más

Vídeos y capturas de pantalla

  • KOYON SALLAH A SAUKAKE Poster
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE captura de pantalla 1
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE captura de pantalla 2
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE captura de pantalla 3
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE captura de pantalla 4
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE captura de pantalla 5
  • KOYON SALLAH A SAUKAKE captura de pantalla 6

Información de KOYON SALLAH A SAUKAKE APK

Última Versión
2.2.4
Categoría
Educación
Android OS
Android 4.4+
Tamaño de archivo
11.1 MB
Descargas seguras y rápidas de APK en APKPure
APKPure utiliza verificación de firmas para garantizar descargas de KOYON SALLAH A SAUKAKE APK libres de virus para ti.

Versiones Antiguas de KOYON SALLAH A SAUKAKE

APKPure icono

Descarga rápida y segura a través de APKPure App

¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!

Descargar APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies