BABBAN ABOKI
Giới thiệu về BABBAN ABOKI
Koyar da hukunce-hukuncen Shari'a bisa Fatawar Ayatullah Sayyid Ali Khamne'i (H)
Babban Aboki Manhaja ce ta littafin koyar da hukunce-hukunce Shari'a ce a bisa fatawar Ayyatullah Sayyid Ali Khamne'i {Allah ya ja kwanansa}, wanda Sheikh Yusuf Umar Judi ya tsara kuma ya rubuta.
Wannan Manhajar {Application} zai taimaka wa miliyoyin mabiya ahlulbaiti {as} musamman masu jin harshen Hausa domin wannan Manhajar ta ƙunshi abubuwa da dama da suka shafi Ibada da hukunce-hukunce tun daga matakin Sarkalda kuma a ya ke da muhimmanci ga kowane Musulmi ya sansu.
A Kashin Farko na Wannan Manhajar an yi bayanin hukunce-hukunce kamar haka; Ruwa da kashe-kashensa, abubuwan da suke Najasa da kuma yadda ake kama ruwa da alwala da kuma cikkken bayanin yadda ake taimama.
Bugu da kari, a kashi na biyu ya tattaro bayanin muhimmancin Salla da kuma Salloli na wajibi, abubuwan da ake gabatar kafin Salla, wajiban salla da kuma abubuwan da ke bata Salla da kuma bayanin yadda za mu salla. Manhajar an yi bayanin mas'aloli daban-daban.
Muna fatan wannan manhajar ya amfani miliyoyin al'umma musamman masu kishin ruwan neman ilmin yadda ake Ibada bisa koyar ahlulbaiti. Mun Gode.
What's new in the latest 3.3
completely Offline
Low Ads
Thông tin APK BABBAN ABOKI
Phiên bản cũ của BABBAN ABOKI
BABBAN ABOKI 3.3
Tải xuống siêu nhanh và an toàn thông qua Ứng dụng APKPure
Một cú nhấp chuột để cài đặt các tệp XAPK/APK trên Android!