BABBAN ABOKI
关于BABBAN ABOKI
Koyar da hukunce-hukuncen Shari'a bisa Fatawar Ayatullah Sayyid Ali Khamne'i (H)
Babban Aboki Manhaja ce ta littafin koyar da hukunce-hukunce Shari'a ce a bisa fatawar Ayyatullah Sayyid Ali Khamne'i {Allah ya ja kwanansa},wanda Sheikh Yusuf Umar Judi ya tsara kuma ya rubuta。
Wannan Manhajar {Application} zai taimaka wa miliyoyin mabiya ahlulbaiti {as} musamman masu jin harden Hausa domin Wantan Manhajar ta ƙunshi abubuwa da dama da suka shafi Ibada da hukunce-hukunce tun dagasaladdaaku ya ke da muhimmanci ga kowane Musulmi ya sansu。
A Kashin Farko na Wannan Manhajar an yi bayanin hukunce-hukunce kamar haka; Ruwa da kashe-kashensa,abubuwan da suke Najasa da kuma yadda ake kama ruwa da alwala da kuma cikkken bayanin yadda ake taimama。
Bugu da kari, a kashi na biyu ya tattaro bayanin muhimmancin Salla da kuma Salloli na wajibi,abubuwan da ake gabatar kafin Salla, wajiban salla da kuma abubuwan da ke bata Salla da kuma bayanin muhimmancin Salla da kuma Salloli na wajibi,abubuwan da ake gabatar kafin Salla Manhajar an yi bayanin mas'aloli daban-daban。
Muna fatan Wantan manhajar ya amfani miliyoyin al'umma musamman masu kishin ruwan neman ilmin yadda ake Ibada bisa koyar ahlulbaiti。门戈德。
最新版本3.3的更新日志
completely Offline
Low Ads
BABBAN ABOKI APK信息
BABBAN ABOKI历史版本
BABBAN ABOKI 3.3
在APKPure上极速安全下载应用
一键安装安卓XAPK/APK文件!