
Kundin KannyWood
Giới thiệu về Kundin KannyWood
Kundin KannyWood Shirin Gidan Talabijin Tv Na Arewa24 na Aminu Shareef Momo
Shirin Kundin Kannywood, shiri ne dake duba ciki da wajen Masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood a Arewacin Nijeriya na tsawon sa’a guda; wanda daya daga cikin fitattun jaruman da ake so na Masana’antar Kannywood, kuma Ma’aikacin Arewa24 wato Aminu Shariff yake gabatarwa. Shirin zai yi duba ne ga sababbin fina-finai dake tashe, sannan ya baiwa masu kallon Tashar Arewa24 damar yin tambayoyi akan fitattun Jarumai da rawar da suke takawa da sana’ar su da kuma ra’ayoyin su, sannan ya zabi fitattun Fina-finai goma da suka yi fice a kowanne mako, shirin zai bi masu shirya shirya fina-finai fagen fama don ya kawo muku yadda ake gudanar da shirin fim a Kannywood, sannan kuma, ya tattauna da Jarumai da Masu bada Umarni da kuma Masu shiryawa.
Lokacin Wannan Shirin
Litini: 11:00 na rana
Talata: 9:00 na dare
Laraba: 11:00 na rana
Alhamis: 9:00 na dare
Jumma’a: 11:00 na rana
Lahadi: 9:00 na dare
Shirin:
AREWA24
What's new in the latest 8.0
AREWA24
Thông tin APK Kundin KannyWood
Phiên bản cũ của Kundin KannyWood
Kundin KannyWood 8.0

Tải xuống siêu nhanh và an toàn thông qua Ứng dụng APKPure
Một cú nhấp chuột để cài đặt các tệp XAPK/APK trên Android!