Kundin KannyWood

Kundin KannyWood

TigerClan
Apr 6, 2019
  • 3.6 MB

    File Size

  • Android 4.1+

    Android OS

About Kundin KannyWood

Kundin KannyWood Shirin Gidan Talabijin Tv Na Arewa24 na Aminu Shareef Momo

Shirin Kundin Kannywood, shiri ne dake duba ciki da wajen Masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood a Arewacin Nijeriya na tsawon sa’a guda; wanda daya daga cikin fitattun jaruman da ake so na Masana’antar Kannywood, kuma Ma’aikacin Arewa24 wato Aminu Shariff yake gabatarwa. Shirin zai yi duba ne ga sababbin fina-finai dake tashe, sannan ya baiwa masu kallon Tashar Arewa24 damar yin tambayoyi akan fitattun Jarumai da rawar da suke takawa da sana’ar su da kuma ra’ayoyin su, sannan ya zabi fitattun Fina-finai goma da suka yi fice a kowanne mako, shirin zai bi masu shirya shirya fina-finai fagen fama don ya kawo muku yadda ake gudanar da shirin fim a Kannywood, sannan kuma, ya tattauna da Jarumai da Masu bada Umarni da kuma Masu shiryawa.

Lokacin Wannan Shirin

Litini: 11:00 na rana

Talata: 9:00 na dare

Laraba: 11:00 na rana

Alhamis: 9:00 na dare

Jumma’a: 11:00 na rana

Lahadi: 9:00 na dare

Shirin:

AREWA24

Show More

What's new in the latest 8.0

Last updated on 2019-04-06
Shirin Kundin Kannywood, shiri ne dake duba ciki da wajen Masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood a Arewacin Nijeriya, wanda daya daga cikin fitattun jaruman da ake so na Masana’antar Kannywood, kuma Ma’aikacin Arewa24 wato Aminu Shariff yake gabatarwa. sannan ya baiwa masu kallon Tashar Arewa24 damar yin tambayoyi akan fitattun Jarumai da rawar da suke takawa da sana’ar su da kuma ra’ayoyin su, sannan ya zabi fitattun Fina-finai goma da suka yi fice a kowanne mako.
AREWA24
Show More

Videos and Screenshots

  • Kundin KannyWood poster
  • Kundin KannyWood screenshot 1
  • Kundin KannyWood screenshot 2
  • Kundin KannyWood screenshot 3

Kundin KannyWood APK Information

Latest Version
8.0
Android OS
Android 4.1+
File Size
3.6 MB
Developer
TigerClan
Safe & Fast APK Downloads on APKPure
APKPure uses signature verification to ensure virus-free Kundin KannyWood APK downloads for you.

Old Versions of Kundin KannyWood

APKPure icon

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies