Maganin Bushewar Gaba
عن Maganin Bushewar Gaba
Menene Maganin Bushewar Gaban Mace Dana Namiji
Kamar yadda ku ka sani، shi wannan batu anyi shi ne mafi aka sari don matan aure zalla، domin ba su shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda za su samu su inganta rayuwarsu، kamar gyara zamantakewarsu da mazajensu da mu'amalarsu ta bangaren girki ، tsafta، gyaran gida da gyaran jiki، irin abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci domin inganta lafiyar jikinmu da samun dauwamammiyar ni'ima da kuzari a jikkunanmu.
To، Uwargida wannan lokaci shafin namu zai dan canja salo duk da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabin-rabi ba mu gama kawo su ba، amman za mu dan waiwayi wani bangaren، inyaso wani lokacin kuma sai mu dawo bangaren gyaran fata.
Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni’ima a jikinsu، wato bushewar gaba، da daukewar sha’awa yayin jima’I، wanda yawancinsu su kan ce da ba haka su ke ba؛ lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan.
* بوشوار جابا
* بوشوار جابان ميس
* بوشوار غابان نا ميجي
* yadda ake dawo da ni'imar mace
* Abubuwan da suke dawo da ni'imar mace
* Magungunan dawo da ni'ima wajen gamsar da miji ...
Wannan app anyishi ne don ilimantarwa ...
Mungode.
What's new in the latest 5.2
معلومات Maganin Bushewar Gaba APK
الإصدارات القديمة لـ Maganin Bushewar Gaba
Maganin Bushewar Gaba 5.2
Maganin Bushewar Gaba 5.1
Maganin Bushewar Gaba 5.0
قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure
قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!