Soyayya Da Jima'i a Aure
عن Soyayya Da Jima'i a Aure
Rayuwar soyayya da jima'i a cikin aure، shawarwari da sauransu
Wannan sabuwar manhaja tamu mai suna "soyayya da jima'i" sabuwar manhaja ce wanda muka hadata/kirkireta domin bawa mazaje masu aure da marasa aure shawari akan rayuwar aure wato sunna, yadda zaka raya sunna da kuma samari wanda basuyi aure duk idan sun karanta abunda yake cikin wanna manhajar to zasu karu da wasu abubu masu mahimmanci domin gyara alakar su da masu dakinsu.
Bigu da kari idan ka dauko wannan manhaja tamu zaka samu wasu shawarwari akan aure da kuma sunnanr aure, ta yadda zaka koyi yadda ake raya wannan sunnar.
Kuma zaka kara samun wasu abubuwa da yawa kamar irin su :
* Samfuran Kalaman soyayya da dumi dumi-duminsu
* yadda ake soyayya
yadda ake gane soyayya
soyayyar gaskiya
* soyayya da aure
* soyayya da shakuwa
* kalaman masoya a soyayya
* kalamai masu dadi soyayya
* yadda ake burge budurwa
* soyayya kafin aure
* wasu daga cikin kalaman da saurayi zai burge budurwa a soyayya
* Auren soyayya
* zaman aure
* soyayya da jima'i a aure
Abububuwan da zaka koya sun hada da irinsu:
* ABUBUWAN DA SUKE KAWO SABANI WURIN JIMA'I TSAKANIN MATA DA MIJI.
* LADUBAN JIMA'I
* MIJI YA RIKA SON KANSA
* SAURIN SADUWA TA GABA DA GABA
* SAURIN KAMMALA JIMA'I
Da dai sauransu duk acikin wannan manhaja tamu mai suna "soyayya da jima'i"
Kuma kada ku manta kuyi rating na app din domin bamu kwarin gwiwa.
What's new in the latest 1.0
* soyayya da shakuwa
* soyayya da jima'i
* soyayya da tausayi
* matan arewa
معلومات Soyayya Da Jima'i a Aure APK
الإصدارات القديمة لـ Soyayya Da Jima'i a Aure
Soyayya Da Jima'i a Aure 1.0
قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure
قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!