Soyayya Da Jima'i a Aure

Soyayya Da Jima'i a Aure

sabilujmr
Aug 24, 2019
  • 4.1 MB

    File Size

  • Android 4.1+

    Android OS

About Soyayya Da Jima'i a Aure

Rayuwar soyayya da jima'i a cikin aure, shawarwari da sauransu

Wannan sabuwar manhaja tamu mai suna "soyayya da jima'i" sabuwar manhaja ce wanda muka hadata/kirkireta domin bawa mazaje masu aure da marasa aure shawari akan rayuwar aure wato sunna, yadda zaka raya sunna da kuma samari wanda basuyi aure duk idan sun karanta abunda yake cikin wanna manhajar to zasu karu da wasu abubu masu mahimmanci domin gyara alakar su da masu dakinsu.

Bigu da kari idan ka dauko wannan manhaja tamu zaka samu wasu shawarwari akan aure da kuma sunnanr aure, ta yadda zaka koyi yadda ake raya wannan sunnar.

Kuma zaka kara samun wasu abubuwa da yawa kamar irin su :

* Samfuran Kalaman soyayya da dumi dumi-duminsu

* yadda ake soyayya

yadda ake gane soyayya

soyayyar gaskiya

* soyayya da aure

* soyayya da shakuwa

* kalaman masoya a soyayya

* kalamai masu dadi soyayya

* yadda ake burge budurwa

* soyayya kafin aure

* wasu daga cikin kalaman da saurayi zai burge budurwa a soyayya

* Auren soyayya

* zaman aure

* soyayya da jima'i a aure

Abububuwan da zaka koya sun hada da irinsu:

* ABUBUWAN DA SUKE KAWO SABANI WURIN JIMA'I TSAKANIN MATA DA MIJI.

* LADUBAN JIMA'I

* MIJI YA RIKA SON KANSA

* SAURIN SADUWA TA GABA DA GABA

* SAURIN KAMMALA JIMA'I

Da dai sauransu duk acikin wannan manhaja tamu mai suna "soyayya da jima'i"

Kuma kada ku manta kuyi rating na app din domin bamu kwarin gwiwa.

Show More

What's new in the latest 1.0

Last updated on 2019-08-24
* soyayya da aure
* soyayya da shakuwa
* soyayya da jima'i
* soyayya da tausayi
* matan arewa
Show More

Videos and Screenshots

  • Soyayya Da Jima'i a Aure poster
  • Soyayya Da Jima'i a Aure screenshot 1
  • Soyayya Da Jima'i a Aure screenshot 2
  • Soyayya Da Jima'i a Aure screenshot 3

Soyayya Da Jima'i a Aure APK Information

Latest Version
1.0
Android OS
Android 4.1+
File Size
4.1 MB
Developer
sabilujmr
Safe & Fast APK Downloads on APKPure
APKPure uses signature verification to ensure virus-free Soyayya Da Jima'i a Aure APK downloads for you.

Old Versions of Soyayya Da Jima'i a Aure

APKPure icon

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies