Wakokin Dandali

Wakokin Dandali

Afri-Florecer
05/08/2024
  • 17.7 MB

    حجم الملف

  • Android 4.4+

    Android OS

عن Wakokin Dandali

جيرين واكوكين داندالي نا يان ماتا دا سماري سابين فيتا MP3

Mahajar wakokin yan mata da samari na dandali don nishadi da kuma kayatar da masoya wanda ya kunshi wakoki daban daban na gada.

مينين داندالي

Dandali dai waje ne da ake gada wato wake-wake na gargajiya kuma ana yinsa ne da daddare ga wasu daga cikin wakokin kamar haka، TAMA YARA TAMA GALADIMA WASA BA FADA BA ARERERE NI NAWA DAN MADAIDKI YA DINKE NE BULALA DARI DA HAMSIN TA SHAFE NI GABA TSUNDUM BAYA TSUNDUM A ALJANNAH.

To ya abun yake wannan itace tambayar da mukewa me karatu shin haryanzu ana yada irin wadannan al'adu shin matasa sun san su kuwa.

Akwai wakoki masu yawa na mawakan dandali daban-daban na zamani wanda zasu matukar burgeku cikin wannan manhaja.

Kada ku manta ku turawa yan uwa da abokan arziki don suma su nishadantu da wadannnan zafafan wakoki na dandalin hausa.

عرض المزيد

What's new in the latest 10.2

Last updated on 05/08/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
عرض المزيد

فيديوهات ولقطات الشاشة

  • Wakokin Dandali الملصق
  • Wakokin Dandali تصوير الشاشة 1
  • Wakokin Dandali تصوير الشاشة 2
  • Wakokin Dandali تصوير الشاشة 3
  • Wakokin Dandali تصوير الشاشة 4
  • Wakokin Dandali تصوير الشاشة 5
  • Wakokin Dandali تصوير الشاشة 6
  • Wakokin Dandali تصوير الشاشة 7

الإصدارات القديمة لـ Wakokin Dandali

APKPure أيقونة

قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure

قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!

تحميل APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies