KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU

KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU

  • 11.3 MB

    ফাইলের আকার

  • Android 4.4+

    Android OS

KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU সম্পর্কে

KOWACE CUTA DA MAGANINTA A MANHANGAR ADDININ MUSULUNCI KASHI NA BIYU

Wannan application (Manhaja) ɗin na littafinmu ne mai suna kowace cuta da maganinta kashi na biyu da muka rubuta domin amfanin miliyoyin jama'a.

Wannan Manhajar ta na ilmantar da mutane dangane da magungunanmu na Musulunci da kuma magungunanmu na gargajiya, kuma ta ƙunshi bayanai na cututtuka daban da daban wanda ke addaban al'umma tare da bayanin alamominsu da kuma hayar kare kai da kamuwa da su da kuma hayar samun waraka daga waɗannan cututtukan.

Bugu da ƙari wannan application ɗin ta yi bayanin yadda za raba aljani daga jikin Ɗan Adam da kuma yadda za a Kore shi daga gida cikin sauki. Da kuma faɗakarwa akan hanyoyin saɓon Allah da ake bi wajen korar aljani da kuma wajabcin ƙauracewa waɗannan hanyoyin.

Har ila yau mun kawo wasu bayanai na Ilmantarwa akan cututuka masu wuyan magani da kuma abubuwan da za su taimaka wajen samun cikakken lafiya ga jama'a.

Muna fatan wannan Manhajar ta kasance sadakatul-jariya gare mu duka. Muna fatan za ku yi mana addu'o'i idan kun amfana da wannan application.

আরো দেখান

What's new in the latest 2.10.0

Last updated on 2021-10-10
Completely free
Completely offline
Low adds
Low weight
আরো দেখান

ভিডিও এবং স্ক্রিনশট

  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU পোস্টার
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU স্ক্রিনশট 1
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU স্ক্রিনশট 2
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU স্ক্রিনশট 3
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU স্ক্রিনশট 4
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU স্ক্রিনশট 5
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU স্ক্রিনশট 6
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU স্ক্রিনশট 7

KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU এর পুরানো সংস্করণ

APKPure আইকন

APKPure অ্যাপের মাধ্যমে অতি দ্রুত এবং নিরাপদ ডাউনলোড করা হচ্ছে

Android-এ XAPK/APK ফাইল ইনস্টল করতে এক-ক্লিক করুন!

ডাউনলোড করুন APKPure
thank icon
আমরা আপনার ব্যবহারকারীর অভিজ্ঞতা বাড়ানোর জন্য এই ওয়েবসাইটে কুকি এবং অন্যান্য প্রযুক্তি ব্যবহার করি।
এই পেজে কোনো লিঙ্কে ক্লিক করে আপনি আমাদের Privacy Policy and কুকি নীতিতে আপনার সম্মতি দিচ্ছেন।
আরো জানুন