KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU

KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU

ushibawiyyu initiative
2021年10月10日
  • 11.3 MB

    ファイルサイズ

  • Android 4.4+

    Android OS

このKOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYUについて

KOWACE CUTA DA MAGANINTA A MANHANGAR ADDININ MUSULUNCI KASHI NA BIYU

Wannan application (Manhaja) ɗin na littafinmu ne mai suna kowace cuta da maganinta kashi na biyu da muka rubuta domin amfanin miliyoyin jama'a.

Wannan Manhajar ta na ilmantar da mutane dangane da magungunanmu na Musulunci da kuma magungunanmu na gargajiya, kuma ta ƙunshi bayanai na cututtuka daban da daban wanda ke addaban al'umma tare da bayanin alamominsu da kuma hayar kare kai da kamuwa da su da kuma hayar samun waraka daga waɗannan cututtukan.

Bugu da ƙari wannan application ɗin ta yi bayanin yadda za raba aljani daga jikin Ɗan Adam da kuma yadda za a Kore shi daga gida cikin sauki. Da kuma faɗakarwa akan hanyoyin saɓon Allah da ake bi wajen korar aljani da kuma wajabcin ƙauracewa waɗannan hanyoyin.

Har ila yau mun kawo wasu bayanai na Ilmantarwa akan cututuka masu wuyan magani da kuma abubuwan da za su taimaka wajen samun cikakken lafiya ga jama'a.

Muna fatan wannan Manhajar ta kasance sadakatul-jariya gare mu duka. Muna fatan za ku yi mana addu'o'i idan kun amfana da wannan application.

もっと見る

最新バージョン 2.10.0 の更新情報

Last updated on 2021-10-10
Completely free
Completely offline
Low adds
Low weight
もっと見る

ビデオとスクリーンショット

  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU ポスター
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU スクリーンショット 1
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU スクリーンショット 2
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU スクリーンショット 3
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU スクリーンショット 4
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU スクリーンショット 5
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU スクリーンショット 6
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU スクリーンショット 7

KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYUの旧バージョン

APKPure アイコン

APKPureアプリで超高速かつ安全にダウンロード

Android で XAPK/APK ファイルをワンクリックでインストール!

ダウンロード APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies