KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU
Oписание KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU
KOWACE CUTA DA MAGANINTA A MANHANGAR ADDININ MUSULUNCI KASHI NA BIYU
Wannan application (Manhaja) ɗin na littafinmu ne mai suna kowace cuta da maganinta kashi na biyu da muka rubuta domin amfanin miliyoyin jama'a.
Wannan Manhajar ta na ilmantar da mutane dangane da magungunanmu na Musulunci da kuma magungunanmu na gargajiya, kuma ta ƙunshi bayanai na cututtuka daban da daban wanda ke addaban al'umma tare da bayanin alamominsu da kuma hayar kare kai da kamuwa da su da kuma hayar samun waraka daga waɗannan cututtukan.
Bugu da ƙari wannan application ɗin ta yi bayanin yadda za raba aljani daga jikin Ɗan Adam da kuma yadda za a Kore shi daga gida cikin sauki. Da kuma faɗakarwa akan hanyoyin saɓon Allah da ake bi wajen korar aljani da kuma wajabcin ƙauracewa waɗannan hanyoyin.
Har ila yau mun kawo wasu bayanai na Ilmantarwa akan cututuka masu wuyan magani da kuma abubuwan da za su taimaka wajen samun cikakken lafiya ga jama'a.
Muna fatan wannan Manhajar ta kasance sadakatul-jariya gare mu duka. Muna fatan za ku yi mana addu'o'i idan kun amfana da wannan application.
Что нового в последней версии 2.10.0
Completely offline
Low adds
Low weight
Информация KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU APK
Старые Версии KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU
KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU 2.10.0
Супер Быстрая и Безопасная Загрузка через Приложение APKPure
Один клик для установки XAPK/APK файлов на Android!