KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU

KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU

  • 11.3 MB

    Dosya Boyutu

  • Android 4.4+

    Android OS

KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU hakkında

KOWACE CUTA DA MAGANINTA A MANHANGAR ADDININ MUSULUNCI KASHI NA BIYU

Wannan application (Manhaja) ɗin na littafinmu ne mai suna kowace cuta da maganinta kashi na biyu da muka rubuta domin amfanin miliyoyin jama'a.

Wannan Manhajar ta na ilmantar da mutane dangane da magungunanmu na Musulunci da kuma magungunanmu na gargajiya, kuma ta ƙunshi bayanai na cututtuka daban da daban wanda ke addaban al'umma tare da bayanin alamominsu da kuma hayar kare kai da kamuwa da su da kuma hayar samun waraka daga waɗannan cututtukan.

Bugu da ƙari wannan application ɗin ta yi bayanin yadda za raba aljani daga jikin Ɗan Adam da kuma yadda za a Kore shi daga gida cikin sauki. Da kuma faɗakarwa akan hanyoyin saɓon Allah da ake bi wajen korar aljani da kuma wajabcin ƙauracewa waɗannan hanyoyin.

Har ila yau mun kawo wasu bayanai na Ilmantarwa akan cututuka masu wuyan magani da kuma abubuwan da za su taimaka wajen samun cikakken lafiya ga jama'a.

Muna fatan wannan Manhajar ta kasance sadakatul-jariya gare mu duka. Muna fatan za ku yi mana addu'o'i idan kun amfana da wannan application.

Daha Fazla Göster

What's new in the latest 2.10.0

Last updated on 2021-10-10
Completely free
Completely offline
Low adds
Low weight
Daha Fazla Göster

Videolar ve ekran görüntüleri

  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU gönderen
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU Ekran Görüntüsü 1
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU Ekran Görüntüsü 2
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU Ekran Görüntüsü 3
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU Ekran Görüntüsü 4
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU Ekran Görüntüsü 5
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU Ekran Görüntüsü 6
  • KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU Ekran Görüntüsü 7

KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU APK Bilgileri

En son sürüm
2.10.0
Kategori
Eğitim
Android OS
Android 4.4+
Dosya Boyutu
11.3 MB
Güvenli ve Hızlı APK İndirmeleri APKPure'de
APKPure, virüssüz KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU APK indirmelerini sağlamak için imza doğrulaması kullanır.

KOWACE CUTA DA MAGANINTA KASHI NA BIYU'in eski sürümleri

APKPure simgesi

APK Uygulaması ile Süper Hızlı ve Güvenli İndirme

XAPK/APK dosyalarını Android'e yüklemek için tek tıkla!

İndir APKPure
thank icon
Kullanıcı deneyiminizi geliştirmek için bu web sitesinde çerezleri ve diğer teknolojileri kullanıyoruz.
Bu sayfadaki herhangi bir bağlantıya tıklayarak, Gizlilik Politikamıza ve Çerezler Politikamıza izin vermiş oluyorsunuz.
Daha fazla bilgi edin