Sobre este KITABUT TAUHID
Littafin Kitabut Tauhid Wanda Aka Fassara Zuwa Hausa
Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.
Dukkan godiya ta tabbata um gareshi, kuma tsira da
Amelia Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da
iyalanshi da kuma sahabbanshi baki-daya.
Bayan haka, wannan fassarar littafin “Kitabut Tauhid.
ne, wanda Shehun malami Dr. Saleh bin Fauzan bin
Abdallah Alfauzan ya wallafa, wannan malami fitaccan
malami ne mamba ne um majalisar manyan malamai ta
kasar saudita Arebiya, kuma mamba um kwamitin dindindin
na fatawa da kuma bincike akan ilimi.
Wannan littafi na Tauhidi da minha querida malami ya wallafa
ya taba bangarori a dama wadanda ake ejaculação interna
bayanan su um daidai wannan lokaci, zaka iya cewa littafin
ya zo ne um daidai lokacin da ake matukar bukatarsa.
Mawallafin littafin e fara kawo mukiddima ne sannan
ya biyo shi da babi-babi har guda hudu, sannan akar
kashin kowanne babi akwai fasali-fasali da malam ya
kawo. Babi na farko yana kunshe ne da fasali biyar, a
yayinda babi na biyu kuma yake kunshe da fasali-fasali
har goma sha-daya, eu fodida em o cu yana dauke ne
da fasali-fasali har guda shida, ayayin da babi na karshe
wato babi na hudu yake dauke da fasalai har guda hudu.
Wannan Littafi Kamar yadda sunansa yake ‘Kitabut
Tauhid ', kuma haka na Shehun malamin nan wato
Sheikh Muhammad e Abdulwahhab yake da 'Kitabut
Tauhid 'to amma sun yi tarayyane um suna amma sun sha
banban irin bayanan da suke dauke da shi, duk da
Bayanaine na tauhidi da kowanne yake da shi, saidai
bangarorin da kowa ya dauka e ya bayani daban-daban
ne, saboda haka ana bukatar ka hada su duka ka mallake
su, Allah ya anfanar da mu da su baki-daya.
Lalle akwaimatukar bukatar a karantar da wannan littafi
a makarantu da masallatai da kuma wuraran fadakarwa a
kuma yada shi, saboda matukar muhimmancin da yake da
shi da kuma yadda ya tabo wadansu bayanai da ake
aikatawa um wannan lokacin da suke bukatar irin
wadannan malamai su yi bayaninsu.
Allah ya sakawa wannan malami da kuma wadanda suka yada wannan littafi Allah ya saka musu da alheri.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da iyalanshi da kuma sahabbanshi baki daya.
za kuma um iya samun Wasu karatuttukan na Wasu malam IRIN su Sheikh Jafar Mahmud adam, sheikh Albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Akwai karatun alqur'ani na wasu muitos makaranta kamar
completo quran offline por sheikh abdulrahman al-sudais mp3
recitação do quran bonito por sheikh maher almuquiy mp3
Alcorão completo offline por shiekh abdolbasit mpe
recitação por mishary alfasy mp3 offline e assim por diante
Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan littafi to ka taimaka kayi sharing din sa gaa sauran yan uwa musulmai dom su ma su samu su amfana.
kuma kada a manta ayi classificação na aplicação wannan.
Novidades em 4.1.3 mais recente
Informações sobre KITABUT TAUHID APK
Versões Antigas de KITABUT TAUHID
KITABUT TAUHID 4.1.3
KITABUT TAUHID 2.4
KITABUT TAUHID 2.3
KITABUT TAUHID 2.0
Alternativa de KITABUT TAUHID
Baixar de Forma Rápida e Segura via APKPure App
Um clique para instalar arquivos XAPK/APK no Android!