KITABUT TAUHID hakkında
Littafin Kitabut Tauhid Wanda Aka Fassara ZUWA Hausa
Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.
Dukkan godiya ta tabbata bir gareshi, kuma tsira da
amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammed (S.A.W) da
iyalanshi da kuma sahabbanshi baki-daya.
Bayan haka, wannan fassarar littafin “Kitabut Tauhid.
ne, wanda Shehun malami Dr. Saleh bin Fauzan bin
Abdallah Alfauzan ya wallafa, wannan malami fitaccan
malami ne mamba ne bir majalisar manyan malamai ta
kasar Saudi Arebiya, kuma mamba bir kwamitin dindindin
na fatawa da kuma bincike akan ilimi.
Wannan Littafi na Tauhidi da Wannan malami ya wallafa
ya taba bangarori da dama wadanda ake matukar neman
bayan su bir daidai wannan lokaci, zaka iya cewa littafin
ya zo ne daidai lokacin da ake matukar bukatarsa.
Mawallafin littafin ya fara kawo mukiddima ne sannan
ya biyo shi da babi-babi har guda hudu, sannan akar
kashin kowanne babi akwai fasali-fasali da malam ya
KAWO. Babi na farko yana kunshe ne da fasali biyar, bir
yayinda babi na biyu kuma yake kunshe da fasali-fasali
har goma sha-daya, shi kuwa babi na uku yana dauke ne
da fasali-fasali har guda shida, ayayin da babi na karshe
bebeğim na hudu yake dauke da fasalai har guda hudu.
Wannan littafi kamar yadda sunansa yake ‘Kitabut
Tauhid ’, kuma haka na Shehun malamin nan wato
Şeyh Muhammed ve Abdulwahhab yake da ‘Kitabut
Tauhid 'amma sun yi tarayyane bir suna amma güneş sha
banban bir irin seksan da suke dauke da shi, duk da
bayanaine na tauhidi da kowanne yake da shi, saidai
bangarorin da kowa ya dauka ya yi bayani daban-daban
ne, saboda haka ana bukatar ka hada su duka ka mallake
su, Allah ya anfanar da mu da su baki-daya.
Lalle akwaimatukar bukatar bir karantar da wannan littafi
bir makarantu da masallatai da kuma wuraran fadakarwa bir
kuma yada shi, saboda matukar muhimmancin da yake da
shi da kuma yadda ya tabo wadansu seksai da ake
aikatawa bir wannan lokacin da suke bukatar irin
wadannan malamai su yi bayaninsu.
Allah ya sakawa wannan malami da kuma wadanda suka yada wannan littafi Allah ya saka musu da alheri.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammed (S.A.W) da iyalanshi da kuma sahabbanshi baki daya.
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su şeyh jafar mahmud adam, şeyh albani zariya, şeyh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
tam kuran çevrimdışı sheikh abdulrahman al-sudais mp3
sheikh maher almuquiy mp3 tarafından güzel kuran okunuşu
tam kuran çevrimdışı shiekh abdolbasit mpe
Mishary alfasy mp3 çevrimdışı ve benzeri tarafından kuran okunuşu
Don Allah idan harman dedin amfani da wannan littafi için ka taimaka kayi paylaşımı din yalama ve yalama su samba su amfana.
kuma bir manta ayi değerlendirmesi na wannan uygulaması.
What's new in the latest 4.1.3
KITABUT TAUHID APK Bilgileri
KITABUT TAUHID'in eski sürümleri
KITABUT TAUHID 4.1.3
KITABUT TAUHID 2.4
KITABUT TAUHID 2.3
KITABUT TAUHID 2.0
APK Uygulaması ile Süper Hızlı ve Güvenli İndirme
XAPK/APK dosyalarını Android'e yüklemek için tek tıkla!