KITABUT TAUHID

AdamsDUT
Nov 1, 2023
  • 20.7 MB

    Ukuran file

  • Android 6.0+

    Android OS

Tentang KITABUT TAUHID

Littafin Kitabut Tauhid Wanda Aka Fassara Zuwa Hausa

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.

Dukkan godiya ta tabbata a gareshi, kuma tsira da

amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da

iyalanshi da kuma sahabbanshi baki-daya.

Bayan haka, wannan fassarar littafin “Kitabut Tauhid.

ne, wanda Shehun malami Dr. Saleh bin Fauzan bin

Abdallah Alfauzan ya wallafa, wannan malami fitaccan

malam hari di sebuah majalisar manyanakai ta

kasar Saudi Arebiya, kuma mamba a kwamitin dindindin

na fatawa da kuma bincike akan ilimi.

Wannan littafi na Tauhidi da wannan malami ya wallafa

ya taba bangarori da dama wadanda ake matukar neman

bayanan su daidai wannan lokaci, zaka iya cewa littafin

ya zo ne a daidai lokacin da ake matukar bukatarsa.

Mawallafin littafin ya fara kawo mukiddima ne sannan

ya biyo shi da babi-babi har guda hudu, sannan akar

kashin kowanne babi akwai fasali-fasali da malam ya

kawo. Babi na farko yana kunshe ne da fasali biyar, a

yayinda babi na biyu kuma yake kunshe da fasali-fasali

har goma sha-daya, shi kuwa babi na uku yana dauke ne

da fasali-fasali har guda shida, ayayin da babi na karshe

wato babi na hudu yake dauke da fasalai har guda hudu.

Wannan littafi kamar yadda sunansa yake 'kitabut

Tauhid ’, kuma haka na Shehun malamin nan wato

Sheikh Muhammad dan Abdulwahhab yake da „kitabut

Tauhid ’to amma sun yi tarayyane a suna amma sun sha

banban a irin bayanan da suke dauke da shi, duk da

bayanaine na tauhidi da kowanne yake da shi, saidai

bangarorin da kowa ya dauka ya yi bayani daban-daban

ne, saboda haka ana bukatar ka hada su duka ka mallake

su, Allah ya anfanar da mu da su baki-daya.

Lalle akwaimatukar bukatar a karantar da wannan littafi

makarantu da masallatai da kuma wuraran fadakarwa a

kuma yada shi, saboda matukar muhimmancin da yake da

shi da kuma yadda ya tabo wadansu bayanai da ake

aikatawa a wannan lokacin da suke bukatar irin

wadannan malamai su yi bayaninsu.

Allah ya sakawa wannan malami da kuma wadanda suka yada wannan littafi Allah ya saka musu da alheri.

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, tsira da amesai Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da iyalanshi da kuma sahabbanshi baki daya.

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu irin su syekh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar

lengkap quran offline oleh sheikh abdulrahman al-sudais mp3

pengulangan quran yang indah oleh sheikh maher almuquiy mp3

complete quran offline oleh shiekh abdolbasit mpe

bacaan quran oleh mishary alfasy mp3 offline dan sebagainya

Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan littafi untuk ka taimaka kayi berbagi din sa ga sauran yan uwa musulmai domin su ma su samu su amfana.

kuma kada a manta ayi rating na aplikasi wannan.

Tampilkan SelengkapnyaTampilkan sedikit

What's new in the latest 4.1.3

Last updated on 2023-11-01
New app version with new features. All bugs fixed

Versi lama KITABUT TAUHID

KITABUT TAUHID 4.1.3

Nov 1, 202320.7 MB
Unduh

KITABUT TAUHID 2.4

Jul 19, 20208.8 MB
Unduh

KITABUT TAUHID 2.3

Jan 9, 20207.6 MB
Unduh

KITABUT TAUHID 2.0

Oct 20, 20187.1 MB
Unduh

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure