À propos de KITABUT TAUHID
Littafin Kitabut Monothéisme Wanda Aka Fassara Zuwa Hausa
Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.
Dukkan godiya ta tabbata a gareshi, kuma tsira da
amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da
iyalanshi da kuma sahabbanshi baki-daya.
Bayan haka, wannan fassarar littafin “Kitabut Tauhid.
Wanda Shehun malami Dr. Saleh bin Fauzan bin
Abdallah Alfauzan ya wallafa, wannan malami fitaccan
malami ne mamba ne majalisar manyan malamai ta
kasar saoudien sabiya, kuma mamba un kwamitin dindindin
na fatawa da kuma bincike akan ilimi.
Wannan littafi na Tauhidi da wannan malami ya wallafa
ya taba bangarori dama wadanda ake matukar neman
bayanan su daidai wannan lokaci, zaka iya cewa littafin
ya zo ne daidai lokacin da ake matukar bukatarsa.
Mawallafin littafin ya fara kawo mukiddima ne sannan
ya bb shi de babi babi har guda hudu, sannan akar
kashin kowanne babi akwai fasali-fasali da malam ya
kawo. Babi na farko yana kunshe ne da fasali biyar, un
yayinda babi na biyu kuma yake kunshe da fasali-fasali
har goma sha-daya, shi kuwa babi na uku yana dauke ne
da fasali-fasali har guda shida, ayayin da babi na karshe
wato babi na hudu yake dauke da fasalai har guda hudu.
Wannan littafi kamar yadda sunansa yake ‘Kitabut
Tauhid ’, kuma haka na Shehun
Cheikh Muhammad Dan Abdulwahhab Yake Da 'Kitabut
Tauhid ’amma sun yi tarayyane a suna amma sun sha
banban iran bayanan de suke dauke da shi, duk da
bayanaine na tauhidi da kowanne yake da shi, saidai
bangarorin da kowa ya dauka ya yi bayani daban-daban
ne, saboda haka ana bukatar ka hada su duka ka
su, Allah ya anfanar da mu da su baki-daya.
Lalle akwaimatukar bukatar a karantar da wannan littafi
a makarantu da masallatai da kuma wuraran fadakarwa a
kuma yada shi, saboda matukar muhimmancin da yake da
shi da kuma yadda ya tabo wadansu bayanai da ake
aikatawa a wannan lokacin da suke bukatar irin
wadannan malamai su yi bayaninsu.
Allah ya Sakawa wannan malami da kuma wadanda suka yada wannan littafi Allah ya saka musu da alheri.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W.) de iyalanshi da kuma sahabbanshi baki daya.
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su cheikh jafar mahmud adam, cheikh albani zariya, cheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
complète le coran hors ligne par cheikh abdulrahman al-sudais mp3
belle récitation de coran par cheikh maher almuquiy mp3
compléter le coran hors ligne par shiekh abdolbasit mpe
récitation de coran par Mishary alfasy mp3 offline et ainsi de suite
Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan littafi à ka taimaka kayi partage din sa ga sauran yan uwa musulmai domin su ma su samu su amfana.
kuma kada a manta ayi note na demande wannan.
What's new in the latest 4.1.3
Informations KITABUT TAUHID APK
Vieilles versions de KITABUT TAUHID
KITABUT TAUHID 4.1.3
KITABUT TAUHID 2.4
KITABUT TAUHID 2.3
KITABUT TAUHID 2.0
Alternative à KITABUT TAUHID
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!