DADIN KOWA : KACICI KACICI
About DADIN KOWA : KACICI KACICI
Gasar kacici-kacici kan Shirin Dadin Kowa wadda tashar Arewa24 ke Gabatarwa
Assalamu alaikum,
Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku gasar kacici kacici kan shirin dadin kowa da kuma dadin kowa sabon salo wadda tashar talabijin Arewa24 kekawo muku.
Zamu cigaba da kara tambayoyi daga lokaci zuwa lokaci. Idan akwai wasu tambayoyi da kuke ganin ya kamata mu sanya cikin wannan gasar shirin dadin kowa toh sai kuyi amfani da email dinmu dake kasa wajen aiko da tambayoyinku.
A kunna data domin samun wadansu karin tambayoyi kai tsaye bayan kammala amsa dukkan tambayoyi. DADIN KOWA KACICI KACICI
Idan kunji dadin wannan manhajja ta dadin kowa kacici kacici toh sai ku bata tauraro biyar cikin wannan gida sannan kuma ku aikata zuwa ga sauran abokai.
Idan kun gagara amsa wata tambaya cikin wannan dadin kowa kacici kacici zaku iya aikawa da abokai tambayar domin samun amsa.
Domin samun kyautar karafa wato coins da zasu taimaka muku cikin wannan wasa na dadin kowa toh sai kuyi sharing wannan manhajja ta kafafen sadarwa.
Wannan manhajja ta dadin kowa kyauta ce.
Asha wasa lafiya.
What's new in the latest 3.2.7z
DADIN KOWA : KACICI KACICI APK Information
Old Versions of DADIN KOWA : KACICI KACICI
DADIN KOWA : KACICI KACICI 3.2.7z
Download APKPure App to get more game rewards and discounts
One-click to install XAPK/APK files on Android!