Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
À propos de Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar Mamoud Adam akan Asalin Maulidi da sauransu
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Application Wannan mai suna Asalin Maulidi-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi jouer.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB un magasin sai kuyi recherche don ganin kundin.
Nagode
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
Informations Asalin Maulidi - Sheikh Jafar APK
Vieilles versions de Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 2.0
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.3
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.2.1
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.2
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!