Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Tentang Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar Mamoud Adam akan Asalin Maulidi da sauransu
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikasi Wannan mai suna Asalin Maulidi-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.
Ku sauko da ingin aplikasi din don sauraron wannan wa'azin. Bonus akwai trek (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar koneksi data bermain kafin suyi.
Haka zalika aplikasi wannan na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" di aplikasi din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayin ayyukan mu mu.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB toko sai kuyi pencarian don ganin kundin.
Nagode
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
Informasi APK Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Versi lama Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 2.0
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.3
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.2.1
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.2
Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure
Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!