O Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar Mamoud Adam AKAN Asalin Maulidi da sauransu
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan mai Suna Asalin Maulidi-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.
Ku sauko da want app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.
Haka zalika wannan aplikacja na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan aplikacja din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Nagode
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
Informacje Asalin Maulidi - Sheikh Jafar APK
Stare wersje Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 2.0
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.3
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.2.1
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.2

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure
Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!